-
Buhari Ya Musanta Jita-Jitar Mutuwarsa Da Kuma Musanya Shi Da Wani Mutum Daga Sudan
Dec 03, 2018 16:21A karon farko shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya musanta jita-jitan da ke yawo a kasar musamman a kafafen watsa labarai na zamani cewa ya mutu kuma an musanya shi ne da wani mutum ne na daban daga kasar Sudan.
-
Rundunar Sojin Nijeriya Ta Ce Sojoji 23 Ne Aka Kashe A Harin Metele Ba 100 Da Wani Abu Ba
Nov 29, 2018 17:46Rundunar sojin Nijeriya ta bayyana cewar sojoji 23 ne aka kashe a harin da 'yan Boko Haram suka kai wani sansanin sojojinta da ke gariin Metele na jihar Borno ranar 18 ga watan Nuwamba nan sabanin wasu rahotanni da suke cewa sama da sojoji 100 ne aka kashe yayin harin.
-
Buhari Ya Sha Alwashin Goyon Bayan Sojojin Nijeriya Har Sai Sun Cimma Manufarsu
Nov 28, 2018 17:30Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya bayyana cewar gwamnatinsa ta kuduri aniyar kara karfafa sojojin kasar a ci gaba da fada da ta'addanci da suke yi a yankin Arewa maso Gabashin kasar, yana mai cewa gwamnatin tasa za ta yi dukkanin abin da za ta iya wajen goyon bayan sojojin don cimma abin da suka sa gaba a yankin.
-
Mafi Karancin Albashi: Kungiyoyin Kwadagon Nijeriya Sun Janye Yajin Aiki
Nov 06, 2018 05:23Kungiyoyin kwadago a Nijeriya sun sanar da janye yajin aikin gama garin da suka shirya fara yi a yau Talata bayan yarjejeniyar da suka cimma da masu ruwa da tsaki a kasar a daren jiya Litinin kan shawarwari biyu na mafi karancin albashin ma'aikata .
-
Buhari Ya Sha Alwashin Fada Da Duk Wani Mai Kokarin Haifar Da Fitina A Nijeriya
Oct 12, 2018 05:35Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya sha alwashin cewa gwamnatin tarayyar kasar ba za ta taba yin sassauci ga duk wani da ke kawo barazana ga zaman lafiya da kuma hadin kan kasar ba.
-
Jam'iyyar PDP Ta Zabi Atiku A Matsayin Dan Takararta A Zaben 2019
Oct 07, 2018 17:07Jam'iyyar PDP a Nijeriya ta zabi tsohon mataimakin shugaban kasar Atiku Abubakar a matsayin dan takararta a zaben shugaban kasar da za a gudanar a a watan Fabrairun 2019 wanda ake ganin zai zama shi ne babbar wanda zai kalubalancin shugaban kasar Muhammadu Buhari wanda shi ma jam'iyyarsa ta APC ta tsayar da shi a matsayin dan takararta.
-
Buhari Ya Nuna Damuwarsa Kan Rikicin Jos, Ya Sha Alwashin Daukan Matakin Kawo Karshensa
Oct 02, 2018 05:56Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya nuna damuwarsa dangane da rikicin da ya sake barkewa a Jos, na jihar Flato yana mai shan alwashin cewa gwamnatinsa ba za ta taba bari wasu mutane su sake dagula zaman lafiyar da aka fara samu a jihar ba.
-
Shugaba Muhammadu Buhari Ya Sanar Da Aniyarsa Ta Sake Tsayawa Takara
Sep 13, 2018 07:42Kamfanin dillancin labarun Faransa ya nakalto cewa a jiya Laraba shugaba Muhammadu Buhari dan shekaru 75 ya ziyarci ofishin jam'iyyar APC mai mulki inda ya cike fom din tsayawa takara
-
Buhari: Wajibi Ne Kasashen Afirka Su Hada Kai Wajen Yakar Abokan Gabansu Na Bai Daya
Jun 30, 2018 05:53Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya kirayi kasashen Yammacin Afirka da su hada karfi da karfe wajen yakar abin da ya kira 'makiyan da aka tarayya kansu a yankin.
-
Nijeriya Da Moroko Sun Sanya Hannu Kan Wasu Yarjejeniyoyi Na Kasuwanci
Jun 11, 2018 17:02Gwamnatocin Nijeriya da Moroko sun sanya hannu kan wasu yarjejeniyoyi guda uku da suka hada batun bututun shimfida bututun iskar gas da zai ba wa Nijeriya damar isar da iskar gas zuwa kasashen Yammacin Afirka har zuwa kasar Moroko da kuma Turai.