-
Shugaba Buhari Ya Dawo Gida Nijeriya Bayan Jiyya Na Tsawon Lokaci A London
Aug 19, 2017 16:34Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya dawo gida Nijeriya bayan sama da watanni uku da yayi yana jiyya a birnin London.
-
Ganawar Buhari Da Tawagar Yada Labaransa A Landan
Aug 13, 2017 05:56Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, wanda ya shafe sama da watanni uku yana jinya a birnin Landan ya gana da wata tawagar yada labaransa karkashin jagoranci ministan yada labarai da al’adu na kasar Lai Mohamed.
-
An Dage Ziyarar Da Shugaban Nijar Zai Kai Nijeriya Don Ganawa Da Buhari
May 05, 2017 09:46Fadar shugaban kasar Nijeriya ta sanar da soke ziyarar da a baya aka shirya shugaban kasar Nijar Mahamadou Issoufou zai kai Nijeriya don ganawa da takwararsa na kasar Muhammadu Buhari har sai zuwa wani lokaci na gaba.
-
Amurka Ta Mayar Wa Jonathan Martani Kan Dalilin Faduwarsa Zaben 2015
Apr 28, 2017 05:53Ofishin jakadancin Amurka a Nijeriya yayi watsi da zargin da tsohon shugaban kasar Nijeriya Goodluck Jonathan na cewa gwamnatin Amurka karkashin jagorancin shugaban shugaban kasar Barack Obama tana da hannu cikin shan kayen da yayi a zaben shugaban kasar da aka gudanar a shekara ta 2015
-
Akwai Yiyuwar A Bincike Jonathan Kan Naira Biliyan 13 Da EFCC Ta Gano A Lagos
Apr 20, 2017 11:23Wasu majiyoyin labarai sun bayyana cewar akwai yiyuwar kwamitin da shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya kafa don binciko kimanin Naira biliyan 13 da hukumar EFCC mai fada da ta'annuti ga tattalin arzikin kasar ta gano a Lagos ya gayyaci tsohon shugaban kasar Goodluck Jonathan, gwamnan babban bankin kasar Godwin Emefiele da kuma shugaban EFCC din don neman karin bayani daga wajensu.
-
Shugaba Buhari Ya Kirayi 'Yan Nijeriya Da Su Kara Hakuri Da Gwamnatinsa
Apr 15, 2017 10:53Shugaban Muhammadu Buhari na Nijeriya ya bukacin al'ummar kasar da su kara hakuri da gwamnatinsa da kuma yarda da karfin da take da shi na kawo sauyin da al'ummar suke bukata a kasar.
-
Buhari Zai Ziyarci Dajin Sabimsa Don Bude Gasar Sojoji A Yau Litinin
Mar 27, 2017 05:44A yau Litinin ne ake sa ran shugaban kasar Nijeriya Muhammadu Buhari zai ziyarci dajin nan na Sambisa da ke jihar Borno wanda kuma a baya ya kasance babbar helkwatar mayakan kunigyar Boko Haram don bude gasar nuna kwarewar sarrafa kananan makamai tsakanin sojojin kasar.
-
Majalisa ِDattawan Nijeriya Ta Amince Da Sunayen Jakadu 45, Da Watsi Da Wasu Guda Biyu
Mar 23, 2017 16:33Majalisar Dattijan Nijeriya ta tantance da kuma amincewa da sunayen jakadu guda 45 cikin guda 47 da shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar musu da su a matsayin jakadun da yake son turawa kasashe waje, to sai dai sun yi watsi da wasu 2 daga cikinsu.
-
A Yau Ne Ake Sa Ran Shugaba Buhari Zai koma Nijeriya
Mar 10, 2017 05:46A wani lokaci a yau din nan Juma'a ne ake sa ran shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari zai koma gida Nijeriya bayan hutu da kuma jinyan da yayi a birnin London na sama da wata guda.
-
Jaridar Daily Trust: Amurka Ba Ta Ce Uffan Ba Kan Ko Trump Ya Gana Da Buhari
Feb 14, 2017 17:25Jaridar Daily Trust da ake bugawa a Najeriya ta habarta cewa, har yanzu gwamnatin Amurka ba ta ce uffan ba kan batun ganawar Trump da Buhari.