-
Rikici Ya Hallaka Mutane 15 A Burundi
May 18, 2018 17:52Kungiyar kare hakin bil-adama ta sanar da hallakar mutane 15 yayin wani rikici da ya kuno kai a lokacin yakin zaben raba gardama kan tazartan shugaba Nkurunziza.
-
Burundi Ta Nuna Kin Amincewa Da Hana 'Yan Kasar Mazauna Canada Kada Kuri'ar Raba Gardama
May 17, 2018 18:56Kamfanin dillancin Anatoly na kasar Turkiya ya ambato majalisar harkokin wajen kasar Canada tana sanar da hana yan asalin kasar Burundi mazaunanta, kada kuri'ar raba gardama akan zaben 2018.
-
Mahara Sun Kashe Mutane 26 A Kasar Burundi, Gabannin Zaben Da Za'a Gudanar A Kasar
May 13, 2018 05:32Rahotanni daga kasar Burundi sun bayyana cewar alal akalla mutane 26 sun mutu kana wasu da dama kuma sun sami raunuka sakamakon hari da wasu mahara suka kai lardin Cibitoke da ke arewa masu yammacin kasar.
-
Burundi: Mutane 26 Sun Hallaka A Arewa Maso Yammacin Kasar
May 12, 2018 19:29A Wani hari da wani gungu masu dauke da makamai suka kai wasu kauyuka na arewa masu yammacin kasar Burindi, kimanin mutane 26 suka rasa rayukansu yayin da wasu 10 na daban suka jikkata
-
Burundi: Wani BAm Da Ya Tashi Ya Jikkata Mutane 15
May 01, 2018 18:53'Yan Sandan Burundi sun sanar da cewa bam din ya tashi ne a gundumar Kayanza da ke arewacin kasar.
-
Shugaban Burundi Ya Gudanar Da garambawul A Cikin Majalisar Ministocin Kasar
Apr 20, 2018 18:53Shugaban kasar Burundi Pierre Nkurunziza ya gudanar da wani garambawul a cikin majlaisar ministocin kasar.
-
Burundi Ta Mayar da Martani Ga Kwamitin Kare Hakkin Bil Adama Na MDD
Mar 07, 2018 17:20Shugaban kwamitin kare hakkin bil adama na kasar Burundi Jean Baptiste Baribonezeka ya mayar da martani ga kwamitin kare hakkin bil adama na MDD, dangane da zargin kisan kiyashi a kasar ta Burundi.
-
Dubban Yan Kasar Kongo Sun Yi Gudun Hijira Zuwa Burundi
Jan 27, 2018 11:52Yan sanda a kasar Burundi sun bada labarin shigowar dubban yan kasar Demokradiyyar Kongo cikin kasar sanadiyar yaki tsakanin yan tawaye da sojojin a kasar.
-
Uganda Da Tanzaniya Sun Soki Kotun ICC Kan Kasar Burundi
Nov 12, 2017 05:44Kasashen Tanzaniya Da Burundi sun soki kotun hukunta laifuka ta kasa kasa game da kudurin da ta dauka na gudanar da bincike kan take hakin bil-adama a kasar Burundi.
-
Burundi Ta Maida Martani Ga Kotun Manyan Laifuka Ta Duniya
Nov 11, 2017 06:46Gwamnatin ta Burundi ta yi watsi da bude binciken da kotun duniyar za ta yi akan ko an aikata laifuka akan bil'adama a kasar.