-
Kotun Kasa Da Kasa Ta Bada Umurnin Bincike Cikin Lamuran Take Hakkin Bil'adama A Burundi
Nov 10, 2017 06:17Kotun kasa da kasa ta bada umurnin fara bincike cikin yiyuwan aukuwar take hakkin bil'adama a rikicin siyasar da ke faruwa a kasar Burundi tun shekara ta 2015.
-
Kotun Duniya Ta Manyan Laifuka Ta Bukaci A Bude Bincike Akan Rikicin Kasar Burundi
Nov 09, 2017 19:08Kamfanin dillancin labarun Faransaa ya ce kotun manyan laifukan ta amince da a bude bincike ne domin ganin an ko an aikata laifuka akan bil'adama a kasar ta Burundi daga 2015 zuwa 2017.
-
Cutar Kwalara Ta Bulla A Yankin Yammacin Kasar Burundi
Oct 22, 2017 18:19Mahukuntan Burundi sun sanar da bullar cutar kwalara a yankin da ke yammacin kasar, inda cutar ta fara lashe rayukan mutane.
-
Burundi : Majalisar Dokoki Ta Soki UNHRC Game Da Take Hakkin Dan Adam
Oct 03, 2017 10:53Majalisar dokokin kasar Burundi ta yi Allah wadai da shawarwarin da hukumar kare hakkin bil adama ta MDD (UNHRC) ta bayar, inda ta bada umarnin a sake kafa kwamitin da zai binciki laifukan take hakkin dan adam a kasar Burundin tun daga shekarar 2015.
-
Kasar Burundi Ta Soki Kwamitin Kare Hakkin Bil'adama Na Majalisar Dinkin Duniya.
Sep 20, 2017 12:14Martanin na kasar Burundi ya zo ne bayan fitar da rahoton MDD akan rikicin da biyo bayan zaben kasar.
-
An fara Gudanar Da Binciken Musabbabin Kashe 'Yan Gudun Hijirar Burundi A Kasar Congo
Sep 18, 2017 12:16Gwamnatin kasar ta Demokradiyyar Congo ce ta sanar da fara bincike ta bakin kakakinta Lamber mand.
-
Burundi: Mutane Sun Jikkata Sanadiyyar Fashewar Nakiya A Birnin Bujumbura
Jul 17, 2017 11:50Rediyon Faransa na kasa da kasa ya bada labarin fashewar nakiya a birnin Bujumbura tare da jikkata mutane da dama.
-
Burundi: Mutane 8 Sun Mutu Sanadiyyar Wani Hari A Arewacin Kasar
Jul 10, 2017 19:12Majiyar Tsaron Burundi ta ce an kai harin ne da harba makamin gurneti a garin Gatara da ke gundumar Kayanza.
-
Majalaisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Matsalar 'Yan Gudun Hijirar Kasar Burundi
May 24, 2017 18:52Kakakin Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi kan yadda matsalolin tashe-tashen hankula suke ci gaba da tilastawa jama'a yin gudun hijira a kasar Burundi.
-
Shugabannin Kasashen Uganda Da Tanzaniya Sun Bukaci Dage Takunkumi Kan Kasar Burundi
May 22, 2017 06:18Shugabannin kasashen Uganda da Tanzaniya sun bukaci dage takunkumin da kungiyar tarayyar Turai ta kakaba kan kasar Burundi.