-
Rikicin Siyasa Yana Ci Gaba Da Lashe Rayukan Mutane A Kasar Burundi
Apr 25, 2017 16:17Rikicin siyasa yana ci gaba da lashe rayukan mutane a kasar Burundi duk da matakan matsin lamba da gwamnatin kasar ke fuskanta daga kungiyoyin kasa da kasa.
-
Damuwar Majalisar Dinkin Duniya Kan Matsalar Kare Hakkin Bil-Adama A Kasar Burundi
Mar 15, 2017 11:05Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana rashin jin dadinta kan yadda gwamnatin Burundi ta ki bada hadin kai ga kwamitin bincike kan harkar kare hakkin bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya a cikin kasarta.
-
MDD: Shugaban Burundi Na Da Shirin Tsayawa Takarar Shugabanci A Karo Na 4
Mar 11, 2017 06:45Majalisar dinkin duniya ta nuna damuwa matuka dangane da abin da ta kira take-taken shugaban kasar Burundi Pierre Nkurunziza na neman sake tsayawa takarar shugabancin kasar a karo na hudu.
-
Burundi : An Nemi A Kakabawa Masu Keta Hakkin Bil Adama Takunkumi
Mar 08, 2017 16:35Kungiyoyi masu zamen kansu na gida dana ketare a Burundi,sun bukaci kwamitin tsaro na MDD da ya kakabawa masu keta hakkin bil adama takunkumi.
-
Gwamnatin Burundi Ta Haramta Tattaunawa Don Warware Matsalolin Kasar
Feb 16, 2017 11:47Gwamnatin kasar Burundi ta bada sanarwan cewa ba zata halarci taron tattauna shawo matsalolin kasar wanda aka bude a yau a kasar Tanzania ba.
-
MDD: Har Yanzu Gwamnatin Burundi Tana Take Hakkokin Bil Adama
Feb 08, 2017 20:21Majalisar dinkin duniya ta zargi gwamnatin kasar Burundi da ci gaba da take hakkokin bil adama da kuma kuntata wa 'yan siyasa masu adawa da gwamnatin kasar.
-
Kasar Burundi Ta Janye Batun Janye Sojojinta Daga Somaliya
Jan 21, 2017 11:53Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) da gwamnatin kasar Burundi sun cimma yarjejeniyar biyan dakarun kasar Burundin da suke aiki karkashin tawagar Majalisar Dinkin Duniya wajen tabbatar da zaman lafiya a kasar Somaliya, lamarin da ya sanya Burundin sanar da dakatar da shirinta na janye sojojin nata.
-
Burundi Ta Fara Shirin Janye Dakarunta A Somaliya
Jan 18, 2017 06:23Fadar shugaban kasa A Burundi ta bukaci ma'aikatocin harkokin waje data tsaron kasar dasu fara aiwatar da shirin janye dakarun kasar dake cikin tawagar wanzar da zamen lafiya ta AMISOM a kasar Somaliya.
-
An kashe Ministan Muhalli A Burundi
Jan 01, 2017 06:22Rahotanni daga Burundi na cewa wani mutum da ba'a san ko wanene ba ko kuma manufarsa ya harbe har lahira ministan muhalli na kasar.
-
Shugaban Burundi Yayi Barazanar Janye Sojojin Kasar Daga Somaliya
Dec 31, 2016 05:51Shugaban kasar Burundi Pierre Nkurunziza yayi barazanar janye sojojin kasar daga cikin tawagar dakarun kungiyar Tarayyar Afirka da suke kasar Somaliya matukar dai ba a biya su albashinsu ba.