-
Demokradiyyar Congo: An Kashe Sojojin Burundi Masu Yawa A kan Iyaka:
Dec 27, 2016 06:52Sojojin Kasar Demokradiyyar Congo Sun Sanar da kashe Sojojin Burundi 10 da su ke cikin kasar a jiya litinin.
-
Kasar Rawanda ta jaddada muhimmanci Warware Sabanin Da Ke tsakaninta Da Kasar Burundu.
Dec 17, 2016 06:24Tattaunawar Rawanda Da Burundi Akan Rikicin Da Ke Tsakaninsu.
-
Brundi: Sabon Kokarin Yin Sulhu
Dec 08, 2016 12:19Shugaban Kasar Tanzania yana shiga tsakani domin samar da sulhu a kasar Brundi.
-
Kakakin Shugaban Burundi Ya Tsallake Rijiya Da Baya, Yayin Da Maigadinsa Ya Mutu
Nov 29, 2016 16:38Rahotanni daga kasar Burundi sun bayyana cewar kakakin shugaban kasar Burundi kana kuma daya daga cikin manyan masu ba shi shawara Willy Nyamitwe ya tsallake rijiya da baya a wani kokari na kashe shi da aka yi a birnin Bujumbura, babban birnin kasar yayin da daya daga cikin masu tsaron lafiyarsa kuma ya rasa ransa.
-
Gwamnatin Kasar Burundi Ta Ki Amincewa Da Ziyarar Kwararru Na MDD A Kasar
Nov 27, 2016 10:47Gwamnatin kasar Burundi ta bada sanarwan cewa ba zata bada hadin kai ga komiti na musamman wanda MDD ta kafa don binciken matsalar take hakkin bil'adama a kasar ba.
-
An Gudanar Da Zanga-Zangar Rashin Amincewa Da MDD A Kasar Burundi
Nov 27, 2016 05:49Dubun dubatan mutanen kasar Burundi ne suka gudanar da wata zanga-zanga a birnin Bujumbura, babban birnin kasar don nuna rashin amincewarsu da ayyukan Majalisar Dinkin Duniya da kuma tsoma bakin kasar Belgium cikin harkokin cikin gidan kasar.
-
Yan Adawar Burundi Sun Bayyana Rashin Amincewarsu Da Nadin Sabon Mai Shiga Tsakani A Kasar
Nov 23, 2016 11:03Yan adawar Burundi sun bayyana rashin amincewarsu da nadin sabon mai shiga tsakani da zai jagoranci tawagar gwamnatin kasar a zaman tattaunawan sulhu da gungun 'yan adawar kasar.
-
Burundi Ta Yi Watsi Da Rahoton Kungiyar Kare Hakkin Bil Adama Ta Kasa Da Kasa
Nov 19, 2016 06:38Mahukuntan kasar Burundi sun yi watsi da wani rahoto da kungiyar nan mai rajin kare hakkin bil Adama ta FIDH ta fitar, wanda ke cewa akwai yiwuwar aikata kisan kiyashi a kasar.
-
Burundi: Yan sandan Sun kame Wasu 'yan Jarida biyu
Nov 12, 2016 12:08Yansanda sun kame yan jarida Biyu
-
Ban Ki Moon Ya Bukaci Afirka Ta Kudu Da Ta Sauya Tunaninta Kan Ficewa Daga Kotun ICC
Oct 31, 2016 05:26Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki Moon ya kirayi kasar Afirka ta Kudu da ta sauya ra'ayinta dangane da ficewar da ta yi daga kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffuka.