-
An kama wani jagoran 'yan tawayen Ruwanda
Oct 25, 2016 05:54Rahotanni daga birnin Goma na Jamhuriyar Demokaradiyyar Kwango na cewa, sojojin kasar sun cafke daya daga cikin shugabannin 'yan tawayen kasar Ruwanda na FDLR da ke yakin gabashin kasar
-
Kotun ICC Ta Kirayi Afirka Ta Kudu Da Burundi Da Su Sake Dubi Cikin Ficewarsu Daga Kotun
Oct 23, 2016 06:25Shugaban majalisar kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki (ICC) ya kirayi kasashen Afirka ta Kudu da Burundi da su sake dubi cikin matsayar da suka dauka na ficewa daga Kotun duniya mai shari'ar manyan laifuffukan yakin.
-
MDD Ta Yanke Shawarar Aike Da Sabom Jakada Zuwa Kasar Burundu
Oct 16, 2016 05:44Majiyar majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa majalisar zata aike da sabon jakada zuwa kasar Burundi a kokarinta na dawo da zaman lafiya a kasar.
-
Burundi Ta yi Watsi Da Kafa Kwamitin Bincike Na Majalisar Dinkin Duniya
Oct 04, 2016 18:56Brundi ba ta amince da kwamitin bincike na majalisar dinkin duniya ba.
-
Burundi Ta Yi Watsi Da Kokarin MDD Na Kafa Kwamitin Bincike Kan Rikicin Kasar
Oct 04, 2016 11:16Gwamnatin kasar Burundi ta yi watsi da aniyar Majalisar Dinkin Duniya na kafa wani kwamitin bincike don gano wadanda suke da hannu cikin zargin kisan gilla da azabtarwar da aka ce an yi a kasar tana mai cewa rahoton da majalisar ta samu na bangare guda ne kawai.
-
Mutanen Kasar Burundi Sun Gudanar Da Zanga Zangar Yin Al.. wadai Da Rahoton MDD Kan Take Hakkin Bil'adama A Kasar
Sep 24, 2016 17:12A yau asabar ne duban dubatan masu goyon bayan gwamnatin kasar Burundi suka gudanar da zanga zangar yin All..wadai da rahoton da komitin gano gaskiya na majalisar dinkin duniya ya fitar kan take hakkin bil'adama a kasar.
-
Nuna Tsananin Damuwa Kan Aiwatar Da Kisan Kiyashi A Kasar Burundi
Sep 20, 2016 18:25Tawagar bincike ta Majalisar Dinkin Duniya dake kasar Burundi ta nuna damuwarta kan yiyuwar aiwatar da kisan kiyashi a kasar.
-
'Yan Gudun hijirar Burundi Sun Koma Gida Daga Tanzania
Aug 04, 2016 18:08Gwamnatin Burundi ta Sanar Da Komawar 'yan gudun hijirar da su ka nemi mafaka a Tanzania.
-
Zanga-Zangar 'yan burundi a gaban Ofishin Jakadancin Faransa
Jul 30, 2016 19:08Kafafen watsa Labaran Burundi sun sanar da zanga-zangar a gaban ofishin Jakadancin Faransa dake birnin Bujunbura
-
Jami'an Tsaron Majalisar Dinkin Duniya Zasu Fara Aikin Tabbatar Da Zaman Lafiya A Burundi
Jul 30, 2016 04:30Majalisar dinkin duniya zata aike da sojojin tabbatar da zaman lafiya zuwa kasar Burundi