-
Burundi : HRW Ta Zargi Matasan Jam'iyya Mai Mulki da 'Yan Sanda Da Aikata Fyade
Jul 27, 2016 17:08kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Human Rights Watch, ta zargi matasan jam'iyya mai mulki da 'yan sanda a Burundi da aikata fyaden taron dangi ga mata na bangaren jam'iyyun adawa na kasar.
-
An kashe wata tsohuwa Minista a Burundi
Jul 13, 2016 17:43jami'an 'yan sandar Burundi sun sanar da kashe wata tsohuwar Minista kuma 'yar Majalisar dokokin kungiyar gabashin Afirka
-
A Cikin Mako Gobe Ne Za A Koma Tattaunawa Tsakanin Gwamnati Da 'Yan Adawa A Burundi
Jul 05, 2016 05:20Bangarorin gwamnati da na 'yan adawa a kasar Burundi za su koma kan teburin tattaunawa da nufin samo bakin zaren warware matsalolin siyasa a kasar.
-
Wata Tawagar Tarayyar Afirka Ta Kai Ziyara A Burundi
Jun 23, 2016 05:55tawagar kungiyar tarayyar Afirka wadda ta kunshi mutane 15 ta isa birnin Bujumbura fadar mulkin kasar Burundi.
-
Take Hakkin Bil'adama A Kasar Burundi
Jun 19, 2016 19:10Majalisar Dinkin Duniya Ta Zargi Burundi Da Take Hakkin Bil'adama.
-
Makaman Gurneti Da Aka Harba A wuraren Daban-daban Sun Ci Rayuka A Burundi
Jun 15, 2016 19:10Burundi: An Kashe da Jikkata Mutane 13 A cikin Kwanaki Uku.
-
Tattaunawar Sulhu A Burundi
Jun 11, 2016 18:52'Yan hamayyar Siyasar Kasar Burundi sun nuna amincewarsu da shiga tsakanin tsohon shugaban kasar Tanzania.
-
MDD Ta Yi Maraba Da Tattaunawar Siyasa A Burundi
May 29, 2016 05:38MDD tayi maraba da tattaunawar siyasa da aka yi a kwanan baya a birnin Arusha dake arewacin kasar Tanzania kan rikicin siyasa kasar Burundi daya ki yaki cinyewa.
-
Burundi : N'Kapa Zai Gana Da 'Yan Adawan Da Basu Halarci Zamen Sulhu Ba
May 25, 2016 06:17Tsohon shugaban kasar Tanzaniya kana mai shiga tsakani a rikicin kasar Burundi, Benjamin N'Kapa ya ce nan gaba zai nemi ganawa da 'yan adawa na kasar a yunkurin shawo kan rikicin siyasa a wannan kasa ta Burundi.
-
Benjamin Mkapa Ya Ce Zai Tattauna Da Dukkanin Bangarorin Da Suke Rikici Da Juna A Burundi
May 24, 2016 05:34Tsohon shugaban kasar Tanzaniya da ke jagorantar shiga tsakani a dambaruwar siyasar Burundi da ta rikide zuwa tashe-tashen hankula a kasar ya bayyana aniyarsa ta gudanar da zaman tattaunawa da dukkanin bangarorin da rikicin ya shafa.