Pars Today
Bangarorin gwamnati da na 'yan tawayen kasar Burundi sun ci gaba da tattauanwa a kasar Tanzania.
Majalisar Dinkin Dunmiya ta bayyana Damuwarta kan yadda rikici a kasar Burundi ke kara kamari.
Har yanzu kasar Buurndi na fama da rikici.
Shugaban Cocin Katolika na Duniya ya bayyana damuwarsa kan ci gaba da rikici a kasar Burundi.
Wani babban jami'in gwamnatin kasar Burundi ya bada sanarwan cewa jami'an
Gwamnatin Burundi ta ce ba zata shiga tattaunawar da ake san ran yi ba tsakanin masu ruwa da tsaki a rikicin da kasar ke fama dashi, mundin ba'a yi shawara da ita ba.
Wasu mutane dauke da muggan makamai da ba a san ko su wane ne ba sun kai hari a wani wurin cin abinci da ke kusa da wani ofishin 'yan sanda a cikin birnin Bujumbura fadar mulkin kasar Burundi.
Yan Adawa A kasar Burundi Sun bayyana rashin jin dadinsu kan matakin da MDD ta dauka na aikewa da jami'an 'yan sanda zuwa kasar
Hukumar Kolin Kula da Hakkin Bil-Adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan yiyuwar karuwar tashe-tashen hankula a kasar Burundi.
Gwamnatin kasar Burundi ta yi maraba da nada sabon mai shiga tsakaninta da yan