-
Rundunar Hadin Gwiwa Ta Fara Aikin Kawar Da Boko Haram
Jun 22, 2016 16:14Rundunar sojin kasar Nijar ta sanar da cewa rundunar hadakar kasashen yammacin Afirka ta fara aiwatar da shirinsu na kawo karshen sauran 'yan kungiyar Boko Haram da suke kan iyakar Nijar din da Nijeriya.
-
Gwamnatin Nijar Ta Musanta Batun Tura Sojojin Chad Yankin Diffa
Jun 19, 2016 11:02Ministan cikin gidan kasar Nijar Bazoum Mohamed ya bayyana cewar babu wani sojan kasar Chadi da aka tura yankin Diffa da ke kudu maso gabashin kasar da nufin fada da 'yan kungiyar Boko Haram bayan wasu munanan hare-haren da suka kai yanki makonni biyun da suka gabata.
-
Tsohon Shugaban Kasar Chadi Husne Habre Ya Daukaka Kara Kan Hukuncin Da Aka Yanke Masa
Jun 14, 2016 05:38Tsohon shugaban kasar Chadi Husne Habre ya daukaka kara kan hukuncin daurin rai da rai wanda watan kotu ta musamman a kasar Senegal ta yanke masa
-
Tsohon Shugaban Kasar Chadi Husne Habre Ya Daukaka Kara Kan Hukuncin Da Aka Yanke Masa
Jun 12, 2016 11:50Tsohon shugaban kasar Chadi Husne Habre ya daukaka kara kan hukuncin daurin rai da rai wanda watan kotu ta musamman a kasar Senegal ta yanke masa
-
Hukuncin Daurin Rai Da Rai Kan Tsohon Shugaban Kasar Chadi Husain Habre
Jun 01, 2016 05:52Husasin Habre zai gudanar da sauran rayuwarsa a cikin kurkuku idan kotu ta sama ta tabbatar da hukuncin da aka yanke masa
-
Sojojin Nijar Sun Hallaka Wasu 'Yan Boko Haram A Kasar
May 29, 2016 15:58Rundunar sojin Jamhuriyar Nijar ta sanar da cewa sojojin kasar sun sami nasarar hallaka wani adadi na 'yan kungiyar Boko Haram a wani ba ta kashi da ya gudana tsakanin bangarorin biyu.
-
Kungiyar Tarayyar Afirka Ta Sanar Da Goyon Bayanta Ga Sabuwar Gwamnatin Kasar Libiya
May 19, 2016 05:25Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta sanar da goyon bayanta ga sabuwar gwamnatin hadin kan kasa da aka kafa a kasar Libiya da nufin tabbatar da zaman lafiya da kawo karshen yakin basasar da ke faruwa a kasar.
-
Miliyoyin Mutane Ne Ke Bukatar Tallafin Abinci A Yankin Tafkin Chadi
May 16, 2016 17:39Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa; Miliyoyin mutane ne suke tsananin bukatar tallafin abinci a yankin tafkin Chadi da ke nahiyar Afrika.
-
'Yan Sandan Chadi Sun Raunata Wasu Daliban Jami'a Masu Adawa Da Shugaban Kasar
May 07, 2016 17:55Rahotanni daga kasar Chadi sun bayyana cewar 'yan sandan kasar sun yi amfani da karfi wajen tarwatsa wasu daliban jami'a a kasar da suka fito don nuna rashin amincewarsu da sake zaban shugaba Idris Derby a matsayin shugaban kasar.
-
Shugaba Derby Ya Lashe Zaben Shugaban Kasar Chadi Da Aka Gudanar
Apr 22, 2016 12:18Shugaba Idriss Derby ya lashe zaben shugabancin kasar Chadi da aka gudanar a ranar 10 ga watan Afrilun da ya gabata da gagarumin rinjaye bayan da aka sanar ya samu sama da kashi 61 cikin dari na na kuri’un da aka kada.