-
Chadi Ta Rufe Iyakokinta Da Kasar Libya
Jan 06, 2017 05:17Gwamnatin kasar Chadi ta sanar da rufe iyakokinta da kasar Libya, domin kaucewa kwararowar 'yan ta'adda daga Libya zuwa cikin kasarta.
-
An Buda Iyakokin Kasashen Kamaru Najeriya Da Tchadi.
Dec 14, 2016 18:16Bayan kwashe sama da shekara guda da rufe kan iyakar Kamaru da kasashen Tchadi da Najeriya saboda hare-haren kungiyar Boko haram, a wannan talata an bude kan iyakar.
-
Kasar Chadi Ta Kara Shekarun Aure Zuwa 18, Da Kuma Soke Hukuncin Kisa A Kasar
Dec 13, 2016 11:12Majalisar kasar Chadi ta amince da kudurin yin kwaskwarima ga wani bangare na kundin tsarin mulkin kasar da ya kara shekarun aure a shar'ance daga shekaru 16 zuwa 18, kamar yadda kuma ya soke hukuncin kisa a kasar.
-
An karfafa matakan tsaro a gefen Ofishin Jakadancin Amurka dake kasar Tchadi
Dec 03, 2016 11:19Wata Majiyar tsaro a kasar Tchadi ta sanar da karfafa matakan tsaro a gefen ofishin Jakadancin Amurka dake birnin injamena
-
Chadi: An Kame 'Yan adawar Siyasa Da Dama
Nov 18, 2016 19:01Jami'an tsaro sun kame 'yan adawar siyasa masu yawa
-
An Kashe Wani Adadi Mai Yawa Na 'Yan Boko Haram A Kasar Kamaru
Nov 12, 2016 16:50Majiyoyi tsaron kasar Kamaru sun ba da labarin cewa sojojin kasar sun sami nasarar hallaka wani adadi mai yawa na 'yan kungiyar Boko Haram da kuma raunana wasu da dama a arewacin kasar ta Kamaru.
-
Daruruwan 'Yan Boko Haram Sun Mika Kai Ga Sojojin Kasar Chadi
Nov 12, 2016 16:50Majiyoyin tsaron kasar Chadi da na MDD sun bayyana cewar daruruwan 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram sun mika kansu tare da iyalansu ga jami'an tsaron kasar Chadin cikin watan da ya gabata a wani abin da ake ganinsa a matsayin irin nasarar da ake ci gaba da samu a kansu.
-
Yan Kungiyar Ta'addanci Ta Boko Haram 240 Sun Mika Kansu Ga Jami'an Tsaron Nigeriya
Nov 01, 2016 16:14Majiyar rundunar sojin Nigeriya ta sanar da cewa wasu gungun 'yan kungiyar Boko Haram da yawansu ya kai 240 sun mika kansu ga jami'an tsaron Nigeriya.
-
Jamus za ta kara yawan tallafin da take baiwa kasar Chadi
Oct 13, 2016 11:11Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta bayyana cewar kasarta za ta kara yawan tallafin da ta ke baiwa Chadi domin tinkarar kalubalen da ke gabanta musamman ma kan yaki da 'yan ta'adda
-
Sojojin Nijar Da Chadi Sun Kashe 'Yan Boko Haram Sama Da 100
Oct 02, 2016 11:20Ma'aikatar tsaron kasar Nijar ta bayyana cewar sojojin kasar da na kasar Chadi sun sami nasarar hallaka sama da 'yan kungiyar Boko Haram 100 a wasu hare-haren da suka kai musu a watannin baya-bayan nan.