-
An kashe Sojojin Tchadi guda 4
Sep 25, 2016 18:23Sojojin Tchadi guda 4 sun rasa rayukansu sanadiyar wani hari da ake kyautata zaton 'yan kungiyar boko haram ne suka kai shi
-
Kasashen Chadi Da Canada Sun Jaddada Bukatar Karfafa Dangantakar Kasashen Biyu
Sep 06, 2016 16:58Gwamnatocin Kasashen Canada da Chadi sun jaddada bukatar karfafa dangantakar kasashen biyu, a taron kungiyar kasashe 20 da ke gudana a halin yanzu a kasar China.
-
Tashin Nakiya Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Sojojin Chadi Hudu A Kusa Da Tabkin Na Chadi
Aug 28, 2016 06:31Tashin nakiyan da aka bisne a kan titi ya yi sanadiyyar mutuwar sojojin Chadi guda hudu a jiya Asabar. Kamfanin dillancin labaran Reuters ya bayyana cewa sojojin suna cikin wata mota ce a lokacinda ta taka nakiya wanda ake zaton kungiyar boko haran ce ta bisne shi a garin kaiga Kinji.
-
Kananan Yara Fiye Da Rabin Miliyan Ne Suke Fama Da Matsalar Rashin Abinci Mai Gina Jiki A Yankin Tafkin Chadi
Aug 25, 2016 16:22Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Kananan yara fiye da rabin miliyan ne suke fama da matsalar rashin abinci mai gina jiki a kasashen yankin tafkin Chadi sakamakon matsalar rikicin kungiyar Boko Haram.
-
Chadi : 'Yan Adawa Na Bukatar Tattauna Da Masu Mulki
Aug 20, 2016 10:58'Yan adawa a Chadi sun bukaci tattaunawa ta keke da keke da masu mulkin kasar, kwanaki goma bayan rantsar da Idriss deby Itmo a wa'adi mulki na biyar a shugabancin kasar.
-
Karin Tashe Tashen Hankula A Kasar Chadi A Dai Dai Lokacin da Shugaban Kasa Yake Rantsuwar Kama Aiki
Aug 09, 2016 05:52An rantsar da shugaban kasar Chadi karo na biyar a matsayin shugaban kasa a jiya litinin a birnin Njamena
-
An Ranstar Da Idris Deby A Matsayin Shugaban Chadi A Karo Na Biyar
Aug 08, 2016 17:31An gudanar da bukukuwan rantsar da shugaba Idriss Deby a matsayin shugaban kasar Chadi a karo na biyar duk kuwa da zanga-zangar da 'yan adawa suke yi don nuna rashin amincewarsu.
-
'Yan Adawa A Chadi Sun Sha Alwashin Gudanar Da Zanga-Zanga Duk Da Hanin Gwamnati
Aug 06, 2016 05:15'Yan adawa a kasar Chadi sun sanar da aniyarsu ta gudanar da gagarumar zanga-zangar kin jinin gwamnatin kasar a yau din nan Asabar da kuma gobe Lahadi duk kuwa da haramta musu hakan da gwamnatin kasar ta yi bisa hujjar cewa hakan yayi kusa da lokacin da ake shirin rantsar da shugaban kasar Idriss Deby a ranar Litinin mai zuwa.
-
Gwamnatin Kasar Chadi Ta Hana Taron Zanga Zangar Yan Adawa
Aug 05, 2016 04:55Gwamnatin Chadi ta haramtan zanga zangar jam'iyyun adawan kasar
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Warware Rikicin Siyasar Chadi Ta Hanyar Lumana
Jul 25, 2016 17:32Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci gudanar da zaman tattaunawa tsakanin gwamnatin Chadi da 'yan adawar siyasar kasar da nufin warware takaddamar siyasar kasar ta hanyar lumana.