Pars Today
Shugabannin kasashen Congo Brazzaville da na Burkina Faso sun gana a tsakaninsu da nufin neman hanyar bunkasa alakar jakadanci da na tsaro a tsakaninsu.
Kotu a kasar Congo Brazzaville ta zartar da hukuncin daurin tsawon shekaru biyu a gidan kurkuku kan madugun 'yan adawar kasar kan zargin kunna wutan rikici a kasar.
Sama da Mutane dubu da dari bakwai ne suka koma gidajensu bayan kura ta lafa a wani kauye dake yankin Kivo ta arewa a kasar D/Congo
Kasar Congo Brazavile zata aiki da sojojinta zuwa kasar Afrika ta tsakiya.
Dakarun tsaron D/Congo sun kwato wasu yankuna da 'yan tawayen gabashin kasar suka mamaye a baya.
Majalisar dinkin duniya ta nuna damuwa akan hare-haren da ake kai wa a gabacin kasar Congo.
Matasa a birnin Brazzaville fadar mulkin kasar Congo sun fara nuna damuwa kan yadda jami'an tsaron kasar ke ci gaba da musguna musu tun bayan kai harin ranar 4 ga watan Aprilun da ya gabata a birnin na Brazziville.
Priministan kasar Congo Brazaville ya bayyana sunayen ministocinsa a yau Lahadi.
A Kasar Congo yau ne ake rantsar da shugaba Denis Sassou Nguesso a wani wa'adin mulki na shekaru biyar.
Rahotanni daga kasar kasar Demokradiyyar Kongo sun bayyana cewa sojojin kasar tare da hadin gwiwan na kasar Burundi sun fara aiwatar da wani shiri na fada da 'yan tawayen kasar Burundin da suke kan iyakokin kasashen biyu.