-
An Ceci Bakin Haure Kimani 300 Daga Halaka A Tekun Medeteranian
Dec 22, 2018 06:59Wata kungiyar bada agaji mai zaman kanta ta kasar Espania ta bada sanarwan cewa ta ceto bakin haure kimani 300 daga halaka a tekin Medeterenian.
-
Moroko: Fiye Da "Yan Ci-Rani 300 Suka Tsira Daga Halaka
Oct 28, 2018 09:16Sojan ruwan Moroko ne su ka sanar da ceto mutane 308 da mafi yawancinsu sun fito ne daga Afirka
-
Moroko: "Yan Ci-Rani 38 Sun Tsira Daga Halaka
Oct 16, 2018 12:15Sojan ruwan kasar Moroko sun sanar da ceto da mutane 39 da suke cikin wani karamin kwale-kwale da ya kusa nutsewa a gabar ruwan garin Tanger a arewacin kasar.
-
Dakarun Tsaron Kasar Spain Sun Tseratar Da Bakin Haure Daga Halaka A Tekun Mediterranea
Oct 14, 2018 18:53Dakarun tsaron gabar tekun kasar Spain sun yi nasarar tseratar da rayukan bakin haure fiye da 240 daga halaka a tekun Mediterranea a kokarin da suke yi na kutsawa cikin kasashen yammacin Turai ta hanyar teku.
-
'Yan Kasar Ivory Coast Sama Da 150 Ne Aka Mayar Da Su Gida Daga Libiya
Aug 12, 2018 18:58Hukumar dake kula da 'yan gudun hijra ta kasa da kasa ta mayar da bakin haure 'yan kasar Ivory Coast sama da 150 daga kasar Libiya
-
Bakin Haure Kimani 220 Ne Suka Halaka A Gabar Tekun A Kasar Libya
Jun 22, 2018 12:01Hukumar kula da yan gudun hijira ta Majalisar dinkin duniya ta bada sanarwan halakar bakin haure kimani 220 a gabar tekun a kasar Libya a cikin yan kwanakin da suka gabata.
-
Jami'an Tsaron Libya Sun Tare Kwalekwalen Yan Gudun Hijira Biyu A Gabar Tekun Kasar
Jun 10, 2018 19:20Majiyar Jami'an tsaro na ruwa a kasar Libya ta bada sanarwan kama kwalekwale guda biyu dauke da bakin haure kimani 150 a gaban tekun kasar.
-
An Ceto Bakin Haure Sama Da 470 A Gabar Ruwan Maroco
Jun 10, 2018 06:57Sojojin Maroco sun sanar da ceto bakin haure dake son zuwa kasashen sama da 470 a gabar ruwan kasar
-
An Ceto Bakin Haure 67 A Gabar Ruwan Tunusiya
Jun 04, 2018 06:27Ma'aikatar tsaron kasar Tunusiya ta sanar da cewa jami'an tsaron ruwan kasar sun ceto bakin haure 76 a gabar ruwan kudancin kasar.
-
Bakin Hauri Daga Kasar Ghana Kimani Dubu 62 Ne Suka Makale A Kasar Libya
May 20, 2018 18:59Shugaban hukumar yan gudunn hijira ta majaliasar dinkin duniya a kasar Libya ta bayyana cewa bakin haure daga kasar Ghana fiye da dubu 62 ne suke gararamba a kasar Libya, ba tare da sun wuce zuwa turai ba, ba kuma za su iya komawa gida ba.