-
Erdogan Yayi Barazanar Kakabawa Yankin Kurdawar Iraki Takunkumi
Sep 23, 2017 17:36Shugaban kasar Turkiya Recepp Tayyip Erdogan yayi barazanar kakabawa yankin kurdawan kasar Iraki takunkumi saboda shawarar da mahukuntan yankin suka yanke na gudanar da zaben raba gardama na ballewar yankin daga kasar Iraki
-
Shugabannin Kasashen Rasha Da Turkiyya Sun Gana A Tsibirin Sochi Na Kasar Rasha
May 03, 2017 16:22Shugabannin kasashen Rasha da na Turkiyya sun gana a tsibirin Sochi na kasar Rasha, inda suka tattauna harkokin da suka shafi kasashensu da ma duniya baki daya.
-
Turkiyya Ta Kori Wasu Ma'aikata 4000 A Ci Gaba Da Diran Mikiya Kan 'Yan Adawa
Apr 30, 2017 16:46Gwamnatin Turkiyya ta sanar da korar wasu jami'ai da ma'aikatan gwamnati kimanin 4,000 a ci gaba da diran mikiyan da gwamnatin take yi kan wadanda ta zarga da hannun cikin juyin mulkin da aka so yi wa shugaban kasar Rajab Tayyib Erdogan da bai yi nasara ba a bara.
-
Dakarun Sa Kai Na Kasar Iraki Sun Ja Kunnen Shugaba Erdogan Na Kasar Turkiyya
Apr 24, 2017 17:13Dakarun sa kai na kasar Iraki da aka fi sani da "Hashd al-Sha’abi " sun ja kunnen shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan da ya guji tsoma baki cikin harkokin cikin gidan kasar Irakin.
-
Shugaba Asad Ya Zargi Turkiyya Da Ba Wa 'Yan Ta'adda Makamai Masu Guba
Apr 22, 2017 05:46Shugaban kasar Siriya Bashar al-Asad yayi kakkausar suka ga kasar Turkiyya saboda ba wa 'yan ta'addan takfiriyya da suke yaki a kasar Siriyan makamai masu guba yana mai cewa ba shi da komai kashin shakku dangane da hadin gwiwan da ke tsakanin gwamnatin Turkiyya da 'yan ta'addan.
-
Shugabannin Iran Da Turkiya Sun Gana A Birnin Islam-abad Na Pakistan
Mar 01, 2017 19:05A gefen zaman shugabannin kasashe mambobi a kungiyar bunkasa harkokin tattalin arziki ta ECO a birnin Islam-abad na kasar Pakistan, shugabannin kasashen Iran da Turkiya sun gudanar da wata tattaunawa.
-
Majalisar Turkiyya Ta Sake Tsawaitar Wa'adin Dokar Ta Bacin Da Aka Sanya A Kasar
Jan 04, 2017 05:53Majalisar Dokokin kasar Turkiyya ta amince da kara wa'adin dokar ta bacin da aka sanya a kasar tun bayan juyin mulkin sojin da bai yi nasara a kasar ba a watan Yulin da ya gabata, zuwa watanni uku masu zuwa.
-
Firayi Ministan Iraki Ya Bukaci Erdogan Da Ya Girmama Hurumin Kasarsa
Dec 31, 2016 05:50Firayi ministan kasar Iraki Haider al-Abadi ya kirayi shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan da ya girmama hurumin kasar Irakin da kuma kokari wajen kyautata alaka ta makwabtaka da 'yan'uwantaka tsakanin kasashen biyun.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Ja Kunnen Turkiyya Kan Da Dawo Da Hukuncin Kisa A Kasar
Oct 31, 2016 05:26Majalisar kungiyar Tarayyar Turai ta ja kunnen gwamnatin kasar Turkiyya dangane da shirinta na sake dawo da hukuncin kisa a kasar, wanda a cewarta hakan zai iya cutar da kokarin Turkiyyan na shiga Tarayyar Turan.
-
Ganawar Zarif Da Erdogan A Birnin Ankara Na Kasar Turkiya
Aug 13, 2016 05:44A yammacin jiya ne ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya gana da shugaban kasar Turkiya Rajab Tayyib Erdogan a wata ziyarar da ya kai kasar Turkiya.