Pars Today
Rundunar 'yan santan kasar Somalia ta sanar da cewa adadin mutanen ad suka rasa rayukansu sakamakon harin birnin Mogadishu ya haura zuwa 20.
Mutane goma ne aka tabbatar da mutuwarsu bayan da motarsu ta taka nakiya a kan tati a wani yankin da aka dade ana fama da tashe-tashen hankula a kasar Habasha.
Akalla mutane biyar ne aka tabbatar da sun rasa rayukansu a wani harin bam da aka kai a gabashin kasar Burkina Faso.
"Yan sandan kasar ta Somaliya ne su ka sanar da mutuwar mutane da dama sanadiyyar harin ta'addancin da aka kai a babban birnin kasar Magadishu
Ma'aikatar tsaron Mali ta sanar da hallakar sojoji 7 da wani farar hula guda sanadiyar tashin Bam a tsakiyar kasar
Kamfanin dillancin labaran Reuters ya ambato cewa bom din ya fashe ne akan titin Simon Bolivar da ke birnin al-kahira, inda nan ne ofishin jakadancin Amurka yake.
Wani Dan kunar bakin wake ya tayar da Bam din dake jikinsa a kusa da wata ma'aikatar Gwamnatin dake Magadushu babban birnin kasar Somaliya lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 6 da kuma jikkata wasu 12 na daban.
A kalla mutane 3 ne su ka mutu sanadiyyar tashin bom din a birnin Magadishu
Akalla Mutum 6 ne suka rasa rayukansu sanadiyar tashin nakiya a gabashin kasar Burkina Faso.
Mahukuntan Masar sun sanar da tarwatsewar wata mota da aka makare da bama-bamai a birnin Alkahira na kasar a yau Litinin.