Mar 24, 2018 16:58
Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar wasu mutane biyu ciki kuwa har da wani dan sanda sun rasa rayukansu, kana wasu hudu na daban kuma sun sami raunuka sakamakon fashewar wani bam da aka dana a karkashin wata mota a garin Alexandria, gari na biyu mafi girma a kasar Masar din a yau Asabar.