-
Wasu Bama-Bamai Sun Tashi A Birnin Bagadaza Na Kasar Iraki
Mar 22, 2017 18:19Wasu bama-bamai sun tashi a yankin arewa da kuma yammacin birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki a yau Laraba.
-
Akalla Mutane 5 Sun Rasa Rayukansu A Harin Bam A Birnin Magadishou Na Somalia
Mar 21, 2017 18:47Jami'an tsaron kasar Somalia sun sanar da tayar da wasu bama-bamai a yammacin yau Talata a cikin birnin Magadishou fadar mulkin kasar.
-
Wani Bom Ya Tashi A Kan Hanyar Shigewar Tawagar Rundunar Sojin Mali
Jan 23, 2017 07:05Rundunar sojin Mali ta fitar da sanarwar cewa: Tashin bom a kan hanyar shigewar sojojin gwamnatin kasar a tsakanin yankin da ke tsakanin garuruwan Tumboutou da Gao ya lashe rayukan sojojin kasar akalla uku.
-
Boma Bomai Sun Tashi A Wani Sansanin Sojoji A Arewacin Kasar Mali
Jan 18, 2017 11:54Majiyoyin labarai daga kasar Mali sun bayyana cewa wasu boma bomai masu karfi sun tashi a wani sansanin sojojin kasar daga arewacin kasar kuma sun yi sanadiyyar mutuwar mutane da dama.
-
Kamaru: An Kashe Mutane Biyu A Harin Ta'addanci
Dec 25, 2016 19:05Mutane Biyu Sun Mutu A wani harin ta'addanci da aka kai a yau lahadi a kasar Kamaru.
-
Iraki: A kalla Mutane 12 Ne Su ka Mutu A Wasu Hare-hare A Kusa Da Bagadaza
Dec 25, 2016 19:04Jami'an Gwamnatin Iraki Sun Sanar Da Mutuwar Mutane 12 A Wani Harin Ta'addancin Da Aka Kai A Kusa Da Bagadaza
-
An Ji Karara Fashewa A Birnin Acra Na Kasar Ghana A Safiyar Yau Jumma'a
Dec 23, 2016 07:55Majiyoyin labarai daga birnin Acra na kasar Ghana sun bayyana cewa an ji karar tashin boma bomai masu ban tsaro a wata unguwa cike da ofisoshin kungiyoyon kasa da kasa
-
An gano wasu shaidun ta'addanci a jiragen kasar Masar
Dec 16, 2016 06:28A farkon tsakiyar shekarar 2016 Jiragen Masar sun fadi dalilin harin ta'addanci.
-
Somaliya: Ci Gaba Da Hare-haren 'Yan ta'adda
Dec 15, 2016 19:25Wata Mota Mai Makare Da Bama-bamai ta tarwatse A Kusa Da Fadar Shugaban Kasa
-
Masar: Karuwar Adadin Wadanda Su ka Rasa Rayukansu A Harin Alqahira.
Dec 11, 2016 19:08Harin Ta'addanci A Kasar Masar