-
Labanon : Aoun, Ya Bukaci Bayani Daga Saudiyya Kan Batun Hariri
Nov 11, 2017 15:23Shugaban kasar Labanon, Michel Aoun, ya bukaci bayani daga gwamnatin Saudiyya akan abunda ke kawo cikas wajen komawar firayi ministan kasar mai murabus Saad Hariri komawa gida.
-
Yemen : Har Yanzu Akwai Cikas Wajen Shigar Da Kayan Agaji_MDD
Nov 11, 2017 15:01Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa har yanzu kawancen da Saudiyya ke jagoranta a Yemen na ci gaba da hadasa cikas wajen shigar da kayen agaji a wannan kasa.
-
Ruhani: Amurka Tana Haifar Da Fitina Ne Don Cika Aljihunta Daga Dukiyar Gabas Ta Tsakiya
Nov 08, 2017 11:20Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar a koda yaushe manyan kasashen duniya musamman Amurka suna kokari wajen haifar da rikici da yake yake a yankin Gabas ta tsakiya don haka ya kirayi shugabannin wasu kasashen yankin da su fahimci hakan da kuma yin aiki tukuru wajen tabbatar da hadin kai da fahimtar juna a tsakanin al'ummomin kasashen yankin.
-
Iran : Murabus Din Hariri, Makircin US-Saudi-Israila Da Nufin Kara Yanayin Zaman Dar-Dar A G/Tsakiya"
Nov 05, 2017 05:48Iran ta bakin mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar, Bahram Qassemi, ta yi watsi da tuhumce-tuhumcen Sa'ad Hariri, tsohon firayi ministan Labanon mai murabus, tana mai cewa maganganun nasa sun yi daidai da tuhumce-tuhumce marasa tushe da Amurka da Sahyoniyawa da Saudiyya suke yi da nufin haifar da sabon rikici a kasar Labanon da kuma yankin Gabas ta tsakiya.
-
Iraki : An Tsige Gwamnan Kirkuk
Sep 14, 2017 16:32Majalisar tarayya a Iraki ta amunce da gagarimin rinjaye da tsige gwamnan yankin Kirkuk, Najm Eddine Karim saboda nuna goyan bayansa ga kiran zaben raba gardama na kafa kasar Kurdawa.
-
Shugaba Ruhani: Kasashen G/Tsakiya Ne Kawai Za Su Iya Tabbatar Da Tsaron Yankin
Sep 11, 2017 17:51Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani yayi kakkausar suka ga irin tsoma bakin da manyan kasashen duniya suke yi cikin harkokin cikin gidan kasashen yankin Gabas ta tsakiya yana mai cewa kasashen yankin ne kawai za su iya tabbatar da tsaronsa.
-
Afganistan : Harin Taliban Ya Kashe Mutum 13
Aug 28, 2017 04:59Rahotanni daga Afganistan na cewa mutane 13 ne suka rasa rayukansu a wani harin kunar bakin wake da wani dan Taliban ya kai da mota kan wani ayarin motocon soji a kudancin kasar.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Kawanyar Da 'Isra'ila' Ta Yi Wa Masallacin Kudus
Jul 23, 2017 17:29Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kakkausar suka da ci gaba da kawanyar da haramtacciyar kasar Isra'ila take yi wa Masallacin Kudus da kuma dirar mikiyar da suke yi wa Palastinawa masallata tana mai bayyana HKI a matsayin tushen ta'addanci a yankin Gabas ta Tsakiya.
-
Qatar Ta Ce Za Ta Iya Jurewa Duk Wani Irin Mataki
Jun 08, 2017 18:00Kasar Qatar ta ce za ta iya jurewa kan duk wani irin mataki da kasashe makoftanta zasu dauka akanta, aman ba zata taba mika kai ba.
-
Kirghizstan: Zaftarewar Kasa ta Kashe Mutane 24
Apr 29, 2017 11:04Rahotanni daga Kirghizstan na cewa mutane 24 ne suka rasa rayukansu a yayin wata zaftarewar kasa a kauyen Ayu dans dake jihar Och a kudancin kasar.