Pars Today
A yau ne ake gudanar da zaben 'yan majalisar dokokin kasar Gambia, a matsayin zaben 'yan majalisar dokoki na farko bayan kayar da gwamnatin tsohon shugaban kasar Yahya Jammeh.
Bayan kwashe shekaru 22, Al'ummar kasar Gambiya za su gudanar da zaben Wakilan su na Majalisar Dokokin kasar.
Gwamnatin kasar Gambia za ta kafa hukumar tabbatar da gaskiya da sasanta rikici wadda za ta gudanar da bincike kan barnar da aka tafka a lokacin gwamnatin Yahya Jammeh.
Sabon shugaban kasar Gambia, Adama Barrow na ziyarar aikinsa ta farko a nahiyar Turai.
Shugaban kasar Gambiya Adama Barrow ya ba da umurnin sako wasu karin fursunoni 98 da ake tsare da su a gidan yarin nan na ihunka banza da ake kira da gidan yarin Mile II wanda yayi kaurin suna wajen azabar da wadanda ake tsare da su a wajen.
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana shirin ta na aiki tare da Ma'aikatar Shari'a gami da kungiyoyin kare hakin bil-adama a kasar Gambiya
Shugaban kasar ne Adama Barrow ya sallami babban hafsan hafsoshin sojin kasar Janar Ousman Badjie, tare da maye gurbinsa da Janar Masanneh Kinteh.
Majiyar Sojan Kasar ta Gambiya ta ce; Shugaban Kasar, Adama Barrow, ya sauke Usman Baji daga kan mukaminsa na hafsan hafsoshin sojojin kasar.
Majiyar tsaro a Gambiya ta ce a jiya talata an kame shugaban hukumar leken asiri na kasa a zamanin Yahya Jammeh.
Kasashen Senegal da Gambiya sun tabbatar da karfafa alakar dake tsakanin su