-
Ana ci gaba da maida martani Akan Sabon matsayar shugaban kasar Gambia Akan Sakamakon Zabe.
Dec 10, 2016 12:14Shugaban Gambia Ya yi amai ya lashe
-
Tarayyar Afrika Ta Yabawa Mutane Da Gwamnatin Kasar Gambia Kan Zabe
Dec 05, 2016 16:59Kungiyar tarayyar Afrika ta yabawa mutane da gwamnatin kasar Gambia kan gudanar da zabe cikin kwanciyar hankali da zaman lafiya.
-
Shugaba Jammeh Ya Ce Zai Girmama Abin Da Al'ummar Kasar Suke So
Dec 03, 2016 18:05Shugaban kasar Gambia mai barin gado Yahya Jammeh ya bayyana cewar zai ci gaba da amincewa da zabin al’ummar kasar sakamakon kayen da ya sha a zaben shugaban kasar da aka gudanar a ranar Alhamis din da ta gabata inda aka sanar da madugun 'yan hamayyar kasar Adama Barrow a matsayin wanda ya lashe zaben.
-
Yahaya Jammeh ya amince da kayin da ya sha a zaben shugaban kasa
Dec 03, 2016 11:18Shugaban kasar Gambia mai barin gado Yahya Jammeh, ya ce har kullum zai ci gaba da amincewa da zabin al’ummar kasar, inda ya kara jaddada dalilansu na amincewa da sakamakon zaben da ya bai wa abokin hamayyarsa Adama Barrow nasara a zaben da aka gudanar ranar alhamis da ta gabata.
-
An fara sanar da sakamakon zaben shugaba kasa a Gambia
Dec 02, 2016 11:21Sakamakon farko na zaben shugaban kasa a Gambia na nuni da cewa Dan takarar gamayar jam'iyun adawa ne ke kan gaba.
-
An fara gudanar da zaben Shugaban kasa a Gambia
Dec 01, 2016 11:48Al'ummar kasar Gambia sun fara kada kuri'in zaben Shugaban kasa a fadin kasar baki daya.
-
Za'a gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Ranar Daya Ga Watan Decemba A Gambia
Nov 30, 2016 09:34Za'a gudanar da zaben shugaban kasa a kasar Gambia a ranar daya ga watan decemba mai kamawa.
-
Gambiya Ta Ce Kungiyar EU Ba Za Ta Sanya Ido A Zaben Watan Disamba Na Kasar Ba
Nov 19, 2016 11:19Gwamnatin kasar Gambiya ta dauki matakin hana kungiyar Tarayyar Turai (EU) sanya ido cikin zaben shugaban kasar da za a gudanar a ranar 1 ga watan Disamba mai kamawa.
-
Shugaban kasar Gambiya ya sake ajiye takarar sa a zaben shugaban kasar mai zuwa.
Nov 11, 2016 18:00Shugaban Gamabia Yahya Jammeh ya gabatar da takardunsa na sake tsayawa takara don neman wa’adi na biyar a zaben shugabancin kasar da za a gudanar a cikin watan Disamba mai zuwa.
-
Rahoton Kungiyar kare Hakkin Bil'adama Ta HRW Kan Murkushe Yan Adawa A Kasar Gambia
Nov 02, 2016 10:44Kungiyar kare hakkin bil'adama ta human right wach ta yi All.. wadai da murkushe yan adawa a kasar Gambia yan watannin kafin zaben shugaban kasa.