Pars Today
Kamfanin dillancin labarun Associated Press ya ce; A jiya Juma'a ne aka yi musayar wuta a tsakanin 'yan sanda da wasu mutane a garin Kirchheim da yake a jahar Rhineland-Palatinate a kudu maso yammacin kasar
wani dan bindiga ya hallaka mutane biyu a garin Saarbrücken dake kudu maso yammacin kasar Jamus
Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato majiyar tsaro daga birnin Bungui na cewa an yi harbe-harbe a kusa da fadar shugaban kasa da ke unguwar PK5.
Wasu gungun 'yan bindiga sun bude wuta kan tawagar dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
Sojojin Yamen sun kaddamar da wani farmaki kan sansanin sojojin Saudiyya da ke yankin kudancin kasar ta Saudiyya tare da halaka sojojin masu yawa.
Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Rasha ta sanar da cewa: Wani dan ina ga kisa ya gudanar da harbe-harbe a kan wani gida a yankin kudu maso gabashin kasar, inda ya yi sanadiyyar mutuwar mutum guda.
Kamfanin dillancin labarun Reuters ya ambato cewa bude wutar da jami'an tsaron suka yi, ya yi sanadiyyar mutuwar mutane da dama da kuma jikkata wasu.
Jami'an 'yan sandan kasar Amurka sun bayyana cewar alal akalla mutane 50 sun mutu kana wasu sama da 100 kuma sun sami raunuka sakamakon musayen wuta da ya faru a birnin Las Vegas na jihar Nevada na Amurka.
Wata kotu a jahar California a kasar Amurka ta yanke hukunci daurin shekaru 16 a kan wani mutum da ya kai hari a kan musulmi a wani masallaci.
Akalla Mutane 9 ne suka rasa rayukansu, daya daga cikin jami'in 'yan sanda sanadiyar tashin Bam a tsibirin Sina ta Arewa a kasar Masar