-
Jami'an Tsaron Isra'ila Sun Kai Farmaki A Garin Kilkiliya
May 02, 2018 17:44Jami'an tsaron haramtacciyar kasar Isra'ila sun kaddamar da farmakia yau a kan al'ummar garin Kilkiliya na Palestine.
-
Sayyid Hassan Nasarallah: Harin Da 'Yan Sahayoniya Suka Kai A Tifur Wauta Ce Ta Tarihi
Apr 13, 2018 19:16Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasarallah ya bayyana haka ne a wani jawabi da ya gabatar dazu.
-
Jami'an Tsaron Isra'ila Sun Kai Farmaki Kan Palastinawa
Apr 13, 2018 11:19Jami'an tsaron haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan matasan Palastinawan da suka taru a sansanin Auda dake gabashin Khan Yunus
-
Moroko: Matakin Da H.K.Isra'ila Take Dauka Kan Palasdinawa Take Dokokin Kasa Da Kasa Ne
Apr 05, 2018 19:17Shugaban Majalisar Dokokin kasar Moroko ya bayyana matakan wuce gona da iri da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila take dauka a kan al'ummar Palasdinu a matsayin take dokokin kasa da kasa.
-
Kungiyar Yahudawan Amurka Ta Jinjinawa Yarima Mai Jiran Gado Na Saudiyya
Apr 03, 2018 17:20Kungiyar yahudawan Amurka da aka fi sani da American Jewish Committee (AJC) ta bayyana jin dadi dangane da kalaman da Yarima mai jiran gado na Saudiyya Muhammad Bn Salman yayi na hakkin da sahyoniyawa suke da shi na kafa kasarsu a Palastinu inda ta jinjina masa kan wannan kalami na sa.
-
Babban Hafsan Hafsoshin Sojin Isra'ila Ya Ce Akwai Yiwuwar Su Shiga Yaki Da Hizbullah
Apr 02, 2018 17:27Babban hafsan hafsoshin sojin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi da'awar cewa akwai yiwuwar za su shiga yaki da Hizbullah a cikin wannan shekara.
-
Amurka Ta Bai Wa HKK Damar Ci Gaba Da Kashe Palasdinawa.
Apr 01, 2018 06:37Amurka Ta Bai Wa HKK Damar Ci Gaba Da Kashe Palasdinawa.
-
IRGC: Iran Ba Za Ta Yi Kasa A Gwiwa Wajen Taimakon Al'ummar Palastinu Ba
Apr 01, 2018 05:08Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) sun yi kakkausar suka da hare-haren wuce gona da iri na baya-bayan nan da haramtacciyar kasar Isra'ila ta kai wa al'ummar Gaza, suna masu shan alwashin ci gaba da goyon bayan al'ummar Palastinu har sai sun kwato hakkokinsu.
-
Yarima Mai Jiran Gado Na Saudiyya Ya Gana Da Babban Jami'in Tsaron HKK.
Mar 30, 2018 18:52Babban hafsan hafsosjin sojojin Haramtacciyar Kasar'ila Gadi Eizenkot ne ya sanar da ganawar da aka yi a tsakanin shugaban majalisar tsaron Sahayoniya Meir Ben shabbat da yarima mai jiran gado na Saudiyya Muhammad Bin Salman
-
Saudiya Ta Bawa Kamfanin HKI Kwangilar tsaron Filin Jiragen Kasar
Mar 19, 2018 19:00Masarautar saudiya ta bawa wani kamfanin aramtacciyar kasar Isra'ila kwangilar tabbatar da tsaro a filayen sauka da tashin na jirgin saman kasar