Pars Today
Shugaban kasar India Pranab Mukherjee ya aike da sakon taya murnar shiga sabuwar shekara ta hijira shamsiyyah ga al'ummar Iran baki daya.
Dubban Indiyawa ne suka gudanar da jerin gwano a birnin New Delhi domin nuna goyon bayansu ga musulmin kasar Myanmar da ake yi wa kisan kiyashi.
Ma’aikatan agaji a kasar Indiya sun sanar da kawo karshen aikin lalabo masu sauran kwana a mummunan hatsarin jirgin kasa da ya auku a jihar Uttar Predash kusa da garin Kanpur a arewacin kasar.
'Yan sandar Kasar Indiya sun sanar da karuwan mutanan da suka rasa rayunkan su sanadiyar hatsarin jirgin kasa a arewacin kasar
'Yan sanda a Indiya sun ce mutane 24 na suka mutu a yayin wani turmutsitsi wayen ibada a arewacin kasar.
Ma'aikatar harkokin cikin gida a kasar India ta sanar da cewa za ta hukunta Zakir Nike bisa zargin cewa yana yada akidar tsatsauran ra'ayi a tsakanin musulmin kasar India.
Yawan mutanen da suke mutuwa a rikicin yankin Kashmir a kasar Indai yana ci gaba da karuwa
A ziyarar aikin da fira ministan kasar Indiya zai gudanar a wasu kasashen Afrika, a cikin daren jiya Laraba ya isa birnin Maputo fadar mulkin kasar Mozambique, inda ya samu tarba daga mahukuntan kasar.
Kasashen Iran, Indiya da Afghanistan sun sanya hannu kan wata yarjejeniya ta bangarori uku da ake kira da yarjejeniyar Chabahar don samar da babbar hanyar yada da zango da kuma hanyoyin sufuri tsakanin kasashen uku.
Hukumomi a kasar India sun sanar cewa adadin mutanen da suka rasa rayukan su sakamakon babbar gobara da ta tashi a wani gidan ibada na addinin India dake yankin Kollam na jihar Keralaya ya karu zuwa 110.