Pars Today
Firaministan kasar Burtaniya dake a matsayin halartar karshe na kasar sa a cikin kungiyar ya yaba da yadda suka fahimce juna da takwarorinsu na Turai
Mazauna birnin London masu adawa da ficewa daga Trayyar Turai Sun yi Zanga-zanga.
Mai yuwa gwamnatin kasar Britania mai zuwa ta kara kudaden haraji ta kuma kara tsuge bakin anjihunta
Daya daga cikin manyan majami'oin mabiya addinin kirista mafi dadewa a birnin landan an kasar Burtaniya ta kirayi taron buda baki.
Priministan kasar Biritaniya David Cameron ya bada sanarwan cewa zai ajiye aikinsa bayan ficewar kasarsa daga tarayyar Turai.
An fara zaben raba gardama kan ci gaba ko kuma ficewar kasar Britania daga tarayyar Turai a yau Alhamis.
Shugaban Jami'iyar Front National ta kasar Faransa ya bayyana fatansa na gudanar da irin wannan zabe a dukkanin kasashen dake cikin kungiyar EU
Kwanaki uku kafin zaben raba gardama a Britaniya Fira Minista David Cameron ya yi gargadin cewa muddin suka fice daga cikin kungiyar Tarayyar Turai to shakka babu tattalin arzikin kasar zai fuskanci kalu bale
Ministan tsaron kasar Birtaniya Michael Fallon ya yi gargadin cewa, ficewar kasarsa daga kungiyar tarayyar turai da kungiyar tsaro ta NATO yana tattare da babban hadari.