Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iraki

  • Wasu Bama-Bamai Sun Tashi A Birnin Bagadaza Na Kasar Iraki

    Wasu Bama-Bamai Sun Tashi A Birnin Bagadaza Na Kasar Iraki

    Mar 22, 2017 18:19

    Wasu bama-bamai sun tashi a yankin arewa da kuma yammacin birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki a yau Laraba.

  • Sojojin Iraki Sun Gama Yin Kawanya Wa 'Yan ISIS A Garin Mosul

    Sojojin Iraki Sun Gama Yin Kawanya Wa 'Yan ISIS A Garin Mosul

    Mar 18, 2017 11:22

    Ma'aikatar tsaron kasar Iraki ta sanar da cewa a halin yanzu dakarun kasar sun gama yin kawanya wa 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) a yammacin garin Mosul, tungar karshe ta 'yan kungiyar a kasar Irakin.

  • Iraki : Da'esh Ta Shiga Tsaka- Mai- Wuya A Mosul

    Iraki : Da'esh Ta Shiga Tsaka- Mai- Wuya A Mosul

    Mar 12, 2017 18:13

    Dakarun Iraki sun yi nasara mamaye duk hanyoyin motoci dake kaiwa Birnion Mosul daga yammaci, wanda kuma ya zama babban kalubale ga kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh a babban sansanin na ta dake Iraki.

  • Iraki: An Gano Gawawwakin Mutane 500 Da Yan Da'esh Su ka Binne A Mosel.

    Iraki: An Gano Gawawwakin Mutane 500 Da Yan Da'esh Su ka Binne A Mosel.

    Mar 11, 2017 19:06

    Dakarun Sa-kai Na Hashdush-shaaby na Iraki sun sanar da gano wani babban kabari mai dauke da gawawwaki 500 a yamacin birnin Mosel.

  • Yadda Kungiyar Da'esh Ke Shan Kashi A Mosul Na Iraki

    Yadda Kungiyar Da'esh Ke Shan Kashi A Mosul Na Iraki

    Mar 10, 2017 06:00

    A yayin da bayanai ke cewa jagoran kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh, Abou Bakr Al-Baghdadi ya tsere daga Mosul, kungiyar na ci gaba da rasa yankunan da take rikeda a wannan yankin na Mosul a Iraki.

  • Dakarun Iraki Suna Ci Gaba Da Fatattakar 'Yan Ta'addan ISIS A Mausul

    Dakarun Iraki Suna Ci Gaba Da Fatattakar 'Yan Ta'addan ISIS A Mausul

    Mar 07, 2017 07:39

    Dakarun gwamnatin Iraki da sauran dakarun sa kai na al'ummar kasar suna ci gaba da fatattakar 'yan ta'addan ISIS (Daesh) a yammacin birnin Mausul.

  • Sojojin Iraki Na Ci Gaba Da Samun Nasara A  Mosul

    Sojojin Iraki Na Ci Gaba Da Samun Nasara A Mosul

    Feb 27, 2017 05:51

    Rundinar sojin Iraki na ci gaba da samun nasara a yakin da take na neman kwato yankin Mosul daga hannun 'yan ta'addan Da'esh.

  • Jiragen Amurka Sun Safke Wa ISIS Wasu Akwatuna A Mausul

    Jiragen Amurka Sun Safke Wa ISIS Wasu Akwatuna A Mausul

    Feb 26, 2017 12:17

    Jiragen sojin Amurka sun safke wasu akwatuna da ake sa ran suna dauke ne makamai a yankin Talafar da ke yammacin Mausul da ke karkashin ikon 'yan ta'addan takfiriyyah na ISIS.

  • Ministan Harkokin Wajen Saudiyya Ya Ziyarci Iraki, Karon Farko Tun 2003

    Ministan Harkokin Wajen Saudiyya Ya Ziyarci Iraki, Karon Farko Tun 2003

    Feb 25, 2017 15:35

    Ministan harkokin wajen Saudiyya, Adel al-Jubeir, ya fara wata ziyara aiki a kasar Iraki inda ya gana da mahukuntan kasar a wani yunkuri na farfado da alakar dake tsakanin kasashen biyu.

  • An yi alawadai da harin ta'addancin da aka kai kasar Iraki

    An yi alawadai da harin ta'addancin da aka kai kasar Iraki

    Feb 23, 2017 10:54

    Kwamitin tsaro na MDD ya yi alawadai kan harin ta'addancin da aka kai kasar Iraki

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS