Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iraki

  • Harin 'Yan Ta'addan Takfiriyya Ya Lakume Rayukan Mutane Fiye Da 30 A Iraki

    Harin 'Yan Ta'addan Takfiriyya Ya Lakume Rayukan Mutane Fiye Da 30 A Iraki

    Oct 15, 2016 13:25

    Sakamakon wani harin ta'addanci da aka kai yau a birnin Bagadaza na kasar Iraki, fiye da fararen hula talatin ne suka rasa rayukansu wasu da dama kuma suka jikkata.

  • Gwamnatin Iraki Ta Samu Gagarumar Nasara Wajen Gudanar Da Tsaro A Ranakun Ashura Da Tasu'a

    Gwamnatin Iraki Ta Samu Gagarumar Nasara Wajen Gudanar Da Tsaro A Ranakun Ashura Da Tasu'a

    Oct 13, 2016 02:02

    Duk da cewa kungiyar ta'addanci ta Da'ish mai kafirta musulmi tana mamaye da wasu yankunan Iraki lamarin da ke matsayin babbar barazana ga matakan tsaron kasar, amma jami'an tsaron Iraki sun taka gagarumar rawa a fagen wanzar da tsaro a ranakun Tasu'a da Ashura, inda miliyoyin mutane suka gudanar da juyayinsu cikin kwanciyar hankali a birnin Karbala na kasar.

  • Bukatar kasar Turkiya na fitar kasar Turkiya daga Kasar Iraki

    Bukatar kasar Turkiya na fitar kasar Turkiya daga Kasar Iraki

    Oct 07, 2016 00:29

    Babban saktaren kungiyar kasashen Larabawa ya bukaci kasar Turkiya da ta mutunta kasar Iraki.

  • Sojojin Gwamnatin Iraki Sun Halaka 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Masu Yawa

    Sojojin Gwamnatin Iraki Sun Halaka 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Masu Yawa

    Oct 05, 2016 02:23

    Sojojin gwamnatin Iraki da dakarun sa-kai sun halaka wasu gungun 'yan ta'adda tare da yantar da yankuna da dama a garin Mosel na kasar.

  • Iraki: Zaluncin Da'esh ta ke yi ya kusa zuwa karshe.

    Iraki: Zaluncin Da'esh ta ke yi ya kusa zuwa karshe.

    Oct 04, 2016 15:28

    Karshen Da'esh ya karato A kasar iraki

  • Iraki : Bam Ya Kashe Mutane 7 A Masallaci

    Iraki : Bam Ya Kashe Mutane 7 A Masallaci

    Sep 30, 2016 07:24

    Rahotannin daga Irakin na cewa wani harin kunar bakin wake da ka kai da mota ya kashe mutane akalla bakwai a lokacin da suke gudanar da sallah Juma'a a lardin Madaen.

  • Gwamnatin Amurka Zata Tura Karin Daruruwan Sojoji Zuwa Kasar Iraqi

    Gwamnatin Amurka Zata Tura Karin Daruruwan Sojoji Zuwa Kasar Iraqi

    Sep 28, 2016 13:42

    Gwamnatin Kasar Amurka ta bada sanarwan cewa zata kara tura daruruwan zojojinta zuwa kasar Iraqi don tallafawa ayyukan kwatar birnin Musil daga hannun mayakan kungiyar Daesh.

  • Kasar Iraqi Ta Musanta Cewa Akwai Sojojin Kasa Da Kasa A kokarin Kwato Birnin Musil.

    Kasar Iraqi Ta Musanta Cewa Akwai Sojojin Kasa Da Kasa A kokarin Kwato Birnin Musil.

    Sep 26, 2016 00:59

    Majiyar sojojin kasar Iraqi ta musanta cewa akwai sojojin kasashen waje suna yaki tare da sojojinta don kwato garin musil daga hannun yan kungiyar Daesh.

  • Kungiyar Da'ish Ta Kashe Babban Kwamandanta Abu-Hamza Al-Libiy

    Kungiyar Da'ish Ta Kashe Babban Kwamandanta Abu-Hamza Al-Libiy

    Sep 25, 2016 07:49

    Kungiyar ta'addanci ta Da'ish ta zartar da hukuncin kisa kan daya daga cikin manyan kwamandojinta mai suna Abu-Hamza Al-Libiy da mukarrabansa 16 a garin Mosel na kasar Iraki.

  • Kungiyar Da'ish Tana Ci Gaba Da Aiwatar Da Kisan Gilla Kan Al'umma A Kasar Iraki

    Kungiyar Da'ish Tana Ci Gaba Da Aiwatar Da Kisan Gilla Kan Al'umma A Kasar Iraki

    Sep 24, 2016 07:48

    Kungiyar ta'addanci ta Da'ish ta kashe wasu limaman Juma'a na wasu manyan Masallatan Ahlus-Sunna da suke garin Mosel na kasar Iraki.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS