Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iraki

  • Shahadar Dan Jarida a Garin Falluja na kasar Iraki

    Shahadar Dan Jarida a Garin Falluja na kasar Iraki

    May 31, 2016 06:17

    'Yan ta'addar ISIS sun bindiga wani Dan Jarida a garin Falluja da hakan yayi sanadiyar shahadarsa.

  • Sojojin Iraki Sun Hallaka Mataimakin Bagdadi Da Wasu Manyan Kwamandojin Da'esh A Iraki

    Sojojin Iraki Sun Hallaka Mataimakin Bagdadi Da Wasu Manyan Kwamandojin Da'esh A Iraki

    May 31, 2016 00:52

    Rundunar sojin kasar Iraki ta sanar da samun nasarar hallaka daya daga cikin manyan mataimakan shugaban kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) Abubakar Al-Bagdadi da wasu manyan kwamandojin kungiyar a kasar Irakin.

  • Sojojin Iraki Da Dakarun Sa- Kai Na Kasar Sun 'Yantar Da Yankuna Masu Yawa A Falluja

    Sojojin Iraki Da Dakarun Sa- Kai Na Kasar Sun 'Yantar Da Yankuna Masu Yawa A Falluja

    May 30, 2016 14:53

    Sojojin gwamnatin Iraki da tallafin dakarun sa-kai sun samu nasarar 'yantar da kauyuka 27 da suke garin Falluja na kasar daga mamayar 'yan ta'addan kungiyar Da'ish masu kafirta musulmi.

  • Dakarun Iraki Sun Kusan Kwato Garin Falluja Daga Hannun 'Yan Ta'addan Da'esh

    Dakarun Iraki Sun Kusan Kwato Garin Falluja Daga Hannun 'Yan Ta'addan Da'esh

    May 29, 2016 11:09

    Rahotanni daga kasar Iraki sun bayyana cewar sojojin kasar da suke samun daukin dakarun sa kai sun gama yin kawanya wa garin Falluja a kokarin da suke yi na kwato garin daga hannun 'yan ta'addan kungiyar Da'esh da suke rike da shi sama da shekaru biyun da suka gabata.

  • Sojojin Iraki Sun Shiga Mataki Na Biyu Na Kwato Garin Falluja Daga Hannun Da'esh

    Sojojin Iraki Sun Shiga Mataki Na Biyu Na Kwato Garin Falluja Daga Hannun Da'esh

    May 27, 2016 00:41

    Ma'aikatar tsaron kasar Iraki ta sanar da fara mataki na biyu na hare-haren da sojojin kasar suka kaddamar da nufin kwato garin Falluja da ke lardin Al-Anbar daga hannun 'yan ta'addan kungiyar Da'esh (ISIS) da suka jima suna rike da garin.

  • Sojojin Iraki Sun Kwace kauyuka da dama a kusa da Fallujah.

    Sojojin Iraki Sun Kwace kauyuka da dama a kusa da Fallujah.

    May 25, 2016 08:09

    Kauyuka 11 ne Sojojin Iraki Su ka Kwace Daga Hannun 'yan ta'adda a kusa da Fallujah.

  • Dakarun Tsaro Dubu 20 ne suka yi wa Falluja na kasar Iraki kawanya

    Dakarun Tsaro Dubu 20 ne suka yi wa Falluja na kasar Iraki kawanya

    May 23, 2016 00:42

    Gwamnatin kasar Iraki ta sanar da cewa kimanin Dakarun tsaro dubu 20 ne ke shirin kai hari kan 'yan tawayen IS domin kwato garin Falluja dake jihar Anbar na yammacin kasar

  • An Kashe 'Yan Zanga-zanga Biyu A Iraki

    An Kashe 'Yan Zanga-zanga Biyu A Iraki

    May 21, 2016 12:11

    Bayanai daga Iraki na cewa mutane biyu ne suka rasa rayukan su a lokacin da jami'an tsaro kasar ke kokarin tarwatsa masu zanga-zanga dake son shiga a muhimin wirin nan mai cikaken tsaro dake tsakiyar birnin Bagadaza.

  • Iraki : 'Yar Kunar Bakin wake ta Kashe mutane 18

    Iraki : 'Yar Kunar Bakin wake ta Kashe mutane 18

    May 17, 2016 07:25

    Rahotanni daga Iraki na cewa akalla mutane 18 en suka rasa rayukan su a wani harin kunan bakin wake da wata mata ta kai a tsakiyar birnin Bagadaza

  • Hallaka Sama da 'yan ta'addar Da'esh dubu uku a kasar Iraki

    Hallaka Sama da 'yan ta'addar Da'esh dubu uku a kasar Iraki

    May 15, 2016 11:27

    Ma'aikatar cikin gidan Iraki ta sanar da hallaka 'yan ta'addar ISIS sama da dubu uku a kasar

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS