-
Kungiyar Da'ish Ta Zartar Da Hukuncin Kisa Kan Masu Amfani Da Wayar Hannu
May 13, 2016 06:45Kungiyar ta'addanci ta Da'ish mai kafirta musulmi tana ci gaba da aiwatar da ayyukan ta'addancinta kan al'ummar kasar Iraki.
-
Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Irakawa Kimanin 30 Tare Da Jikkata Fiye 40
May 11, 2016 05:52Wata mota da aka makare da bama-bamai ta tarwatse a unguwar Sadar da ke gefen birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki, inda ta lashe rayukan mutane kimanin 30 tare da jikkata wasu fiye da 40 na daban.
-
Sama Da Mutane Miliyan 40 Suke Gudun Hijira Sakamakon Yakukuwa A Duniya
May 11, 2016 01:00Cibiyar kasa da kasa mai sanya ido kan 'yan gudun hijirar da yakukuwa da rikice-rikice suka tarwatsa su ta bayyana cewa ya zuwa karshen shekaran bara ta 2015 adadin irin wadannan mutanen ya kai miliyan 40.8 a duk fadin duniya.
-
Jerin Hare-Haren Ta'addanci Sun Lashe Rayukan Mutane Masu Yawa A Kasar Iraki
May 03, 2016 01:01Wasu jerin hare-haren ta'addanci a birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki da kewayensa sun lashe rayukan mutane fiye da 15 tare da jikkata wasu fiye da 40 na daban a jiya Litinin.
-
Harin ta'addanci a arewa da kudancin birnin Bagdaza
May 02, 2016 02:26Tashin wasu bama-bamai a Arewa da kudancin Birnin Bagdaza na kasar Iraki ya yi sanadiyar Mutawa da kuma jikkata 'yan kasar.
-
Wani Bam da ya tashi atsakanin mabiya mazhabar shi'a a kasar Iraki
Apr 30, 2016 13:13Sama da mutane 20 suka yi Shahada wasu kuma kusan 40 suka jikkata bayan da wani dan kunar bakin wake ya tarwatsa motar da yake ciki a wata tawaga ta mabiya mazhabar iyalan gidan Manzon A...tsaraka yayin da suke tattaki domin ziyartar Imam Musa Alkazim (a.s)
-
Iraqi: Gwamnati ta dakatar da Tashar Al Jazeera
Apr 28, 2016 00:49Gwamnatin Kasar Iraki ta dakatar da tashar Telbijin din Al Jazeera ta kasar Qatar
-
Akalla Mutane 12 sun rasa rayukansu sanadiyar harin ta'addanci a kasar Iraki.
Apr 24, 2016 00:18Wasu Motoci biyu shake da bama-bamai sun tarwatse a birnin Bagdaza na kasar Iraki lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane akalla 12
-
Jiragen Saman Yakin Rundunar Sojin Iraki Sun Yi Luguden Wuta Kan Sansanin 'Yan Ta'adda
Apr 23, 2016 01:56Jiragen saman yakin gwamnatin Iraki sun yi luguden wuta kan sansanin 'yan kungiyar ta'addanci ta Da'ish da ke yankin Sharqada a lardin Silahuddeen a arewacin kasar Iraki.
-
Dakarun Iraki Na Kara Fadada Farmakinsu Domin Kwato Mausul Daga ISIS
Apr 19, 2016 10:46Dakarun gwamnatin kasar Iraki suna ci gaba da nausawa a cikin yanknan lardin nainawa da ke hannun 'yan ta'addan ISIS, da nufin kwace Mausul babban birnin Lardin, kma babbar cibiyar 'yan ta'addan ISIS a kasar Iraki a halin yanzu.