-
Ko Kun san Na (185) 30 Ga Watan Sharivay shekara ta 1395 Hijira Kamaria
Sep 19, 2016 22:57Yau Talata 30-Shahrivar-1395H.SH=18-Zulhajji-1437H.K.=20-Satumba-2016M
-
Ko Kun san Na (184) 29 Ga Watan Sharivay shekara ta 1395 Hijira Kamaria
Sep 19, 2016 22:42Yau Litinin 29-Shahrivar-1395H.SH=17-Zulhajji-1437H.K.=19-Satumba-2016M
-
Ko Kun san Na (183) 28 Ga Watan Sharivay shekara ta 1395 Hijira Kamaria
Sep 19, 2016 22:26Yau Lahadi 28-Shahrivar-1395H.SH=16-Zulhajji-1437H.K.=18-Satumba-2016M
-
Ko Kun san Na (182) 27 Ga Watan Sharivay shekara ta 1395 Hijira Kamaria.
Sep 19, 2016 22:22Yau Asabar 27-Shahrivar-1395H.SH=15-Zulhajji-1437H.K.=17-Satumba-2016M.
-
Ko Kun san Na (181) 26 Ga Watan Sharivay shekara ta 1395 Hijira Kamaria
Sep 19, 2016 22:15Yau Jumma'a 26-Shahrivar-1395H.SH=14-Zulhajji-1437H.K.=16-Satumba-2016M
-
Ziyarar Shugaban kasar Iran zuwa kasar Cuba
Sep 19, 2016 13:14Shugaban Jumhoriyar musulinci ta Iran ya amsa goron gayyatar takwarsa na Cuba Raul Castro
-
Jagora:Babu Wani Mai Hankali Da Zai Yi Watsi Da Harkokin Tsaron Kasarsa
Sep 18, 2016 13:49Jagoran juyin juya halin musulunci Aya. Sayyeed Ali Khaminaee ya jaddada bukatar kare kasar Iran daga duk wata barazana daga makiya.
-
An Rufe Wasannin Paralympics Cikin Jimami
Sep 19, 2016 00:46Rahotanni daga birnin Rio de Janairo na Brazil na cewa an rufe wasannin Paralympics na nakassasu tare da halartar dubban masu kallo da suka halarci bikin da aka shirya na kashe wutar wasannin a filin wasa na Maracana.
-
Jakadan Iran A MDD Ya Mai Da Martani Kan Zargin Kasar Saudiyya
Sep 18, 2016 01:01Jakadan kasar Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya mai da martani kan zargin mahukuntan Saudiyya na cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana aikewa da makamai zuwa kasar Yamen domin taimakawa al'ummar kasar da suke fuskantar hare-haren wuce gona da irin Saudiyya da kawayenta.
-
Ganawar Shugaban Kasar Iran Da Takwarorinsa Na Kasashen Bolivia Da Ecuador
Sep 18, 2016 01:00Shugaban kasar Iran ya jaddada bukatar bunkasa alaka a dukkanin bangarori tsakanin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kasashen yankin latin Amurka.