-
Iran: Karyar Alkawarin Yammaci, Zai Yi Barazana Ga Yarjejeniyar Nukiliya
Sep 17, 2016 06:20Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya na Iran Dakta Ali Akbar Salehi ya bayyana cewar har ya zuwa yanzu dai kasashen yammaci suna ci gaba da karen tsaye ga yarjejeniyar nukiliyan da Iran ta cimma da su wanda hakan yana iya barazana ga ci gaba da wanzuwar yarjejeniyar.
-
Ganawar Shugabanin kasashen Iran da Venezuela a birnin Caracas
Sep 17, 2016 01:19Shugabanin kasashen Iran da Venezuela sun tabbatar da bada gudumuwa wajen tabbatar da sulhu gami da zaman lafiya a Duniya
-
Laifukan 'Yan ta'addar Daesh A Syria, Sun Samo Asali Daga Tunanin Masu Mulkin Saudiyya
Sep 16, 2016 14:29Limamin Juma'ar Tehran ya ce; Munanan Laifukan 'yan ta'addar Da'esh ta samo tushe ne daga tunanin masu mulkin Saudiyya
-
Shugaba Ruhani Ya Bar Iran Zuwa Venezuela Don Halartar Taron NAM
Sep 16, 2016 07:24Da safiyar yau Juma'a ne shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bar birnin Tehran zuwa kasar Venezuela don halartar taron shugabannin kasashen 'yan ba ruwanmu (NAM) karo na 17 ga za a gudanar a can kana daga baya kuma ya wuce birnin New York inda zai gabatar da jawabi a babban zauren Majalisar Dinkin Duniya.
-
Jawabin Barka da Salla na Shugaban Iran ga Kasashen Musulmai
Sep 11, 2016 12:52Shugaban Jumhoriyar musulinci ta Iran ya gabatar da Jawabin Barka da Salla ga dukkanin Kasashen Musulinci.
-
Iran Tayi Maraba Da Shirin Tsagaita Wuta A Syria
Sep 11, 2016 06:15Iran ta ce tana maraba da shirin tsagaita wuta wanda kasashen Amurka da Rasha suka shata.
-
Ko Kun San Na (180) 25 Ga Watan Sharivar shekara ta 1395 Hijira Shamshia
Sep 10, 2016 02:33Yau Alhamis 25-Sharivar-1395H.SH=13-Zulhajji-1437H.K.=15-Satumba-2016M.
-
Ko Kun San Na (179) 24 Ga Watan Sharivar shekara ta 1395 Hijira Shamshia
Sep 10, 2016 02:30Yau Laraba 24-Sharivar-1395H.SH=12-Zulhajji-1437H.K.=14-Satumba-2016M
-
Ko Kun San Na (178) 23 Ga Watan Sharivar shekara ta 1395 Hijira Shamshia
Sep 10, 2016 02:26Yau Talata 23-Sharivar-1395H.SH=11-Zulhajji-1437H.K.=13-Satumba-2016M.
-
Ayatullah Jannati Yayin Hudubar Sallar Juma'a: Al-Sa'ud Jikokin Abu Sufyan Ne
Sep 09, 2016 13:55Ayatullah Ahmad Jannati, wanda ya jagorancin sallar Juma'ar birnin Tehran a yau din, yayi kakkausar suka ga halaye da dabi'un mahukutan Saudiyya a yankin Gabas ta tsakiya yana mai siffanta su da cewa su din nan "jikokin Abu Sufyan" ne.