Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Ministan Tsaron Iran Ya Ce Babu Wanda Ya Isa Ya Takaita Atisayen Sojin Kasar

    Ministan Tsaron Iran Ya Ce Babu Wanda Ya Isa Ya Takaita Atisayen Sojin Kasar

    May 07, 2016 13:49

    Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Husain Dehqan ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran dai ba ta da wani kan iyaka dangane da atisayen da sojojinta suke yi a cikin ruwayen kasar da ke Tekun Fasha da kuma Tekun Oman

  • Akbar Wilayati Ya Fara Ziyara A Birnin Damascuss

    Akbar Wilayati Ya Fara Ziyara A Birnin Damascuss

    May 06, 2016 14:21

    Mai baiwa jagoran juyin musulunci na Iran shawara akan harkokin siyasa, Ali Akbar Wilayati ya fara ziyarar aiki a Kasar syria.

  • Kungiyar Kasashen 'Yan Ba Ruwammu Ta Yi Allawadai Da Rike Kudaden Iran Da Amurka Ta Yi

    Kungiyar Kasashen 'Yan Ba Ruwammu Ta Yi Allawadai Da Rike Kudaden Iran Da Amurka Ta Yi

    May 06, 2016 01:16

    Kungiyar kasashe yan ba ruwammu NAM ta yi All..wadai da wata kotu a Amurka wacce ta halattawa gwamnatin kasar tsare dukokin kasar Iran

  • Mataimakin Kwamandan Dakarun IRGC Na Iran Ya Ja Kunnen Sojojin Kasar Amurka

    Mataimakin Kwamandan Dakarun IRGC Na Iran Ya Ja Kunnen Sojojin Kasar Amurka

    May 05, 2016 01:00

    Na'ibin babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) Birgediya Janar Husain Salami ya bayyana cewar Iran ba za ta taba barin jiragen da suke barazana ga tsaronta su wuce ta mashigar ruwar Hurmoz ba, yana mai cewa dakarun na su ba za su taba bari wata kasa ta tsoma baki cikin lamurran da suka shafi tsaron kasar Iran ba.

  • Wasu Yan Majalisar Dokokin Amurka Suna Korarin Hana Kamfanin Boeing Sayarwa Iran Jiragen Sama

    Wasu Yan Majalisar Dokokin Amurka Suna Korarin Hana Kamfanin Boeing Sayarwa Iran Jiragen Sama

    May 04, 2016 07:48

    Wasu yan majalisar dokokin kasar Amurka ukku suna kai kawo don hana katafaren kamfanin kera jiragen sama na

  • Ko Kun San (45) 14-Urdeebehesht-1395 Hijira Kamarian

    Ko Kun San (45) 14-Urdeebehesht-1395 Hijira Kamarian

    May 03, 2016 07:20

    Yau Talata 14-Urdeebehesht-1395H.SH=25-Rajab-1437H.K=03-Mayu-2016M.

  • Ko Kun san na (50) 19 ga watan Urdeebehesht shekara ta 1395 Hijira Kamaria.

    Ko Kun san na (50) 19 ga watan Urdeebehesht shekara ta 1395 Hijira Kamaria.

    May 03, 2016 06:52

    Yau Lahadi 19-Urdeebehesht-1395H.SH= 01-Shaaban-1437H.K.=08-Mayu-2016M

  • Ko Kun san na (49) 18 ga watan Urdeebehesht shekara ta 1395 Hijira Kamaria.

    Ko Kun san na (49) 18 ga watan Urdeebehesht shekara ta 1395 Hijira Kamaria.

    May 03, 2016 06:45

    Yau Asabar 18-Urdeebehesht-1395H.SH= 29-Rajab-1437H.K.=07-Mayu-2016M.

  • Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran Ya Jaddada Muhimmancin Alakar Iran Da Kuriya Ta Kudu

    Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran Ya Jaddada Muhimmancin Alakar Iran Da Kuriya Ta Kudu

    May 03, 2016 01:03

    Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada bukatar ganin alakar jakadanci tsakanin kasashen Iran da Koriya ta Kudu ta ci gaba da gudana a kan tubali mai karko ba tare da tasirantuwa da bakar siyasar Amurka ba.

  • Ko Kun San (48) 17-Urdeebehesht-1395 Hijira Kamarian

    Ko Kun San (48) 17-Urdeebehesht-1395 Hijira Kamarian

    May 02, 2016 05:13

    Yau Jumma'a 17- Urdeebehesht -1395H.SH=28-Rajab-1437H.K=06-Mayu-2016M

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS