• Ko Kun San (327) 21 Ga Watan Bahaman Shekara Ta 1394 Hijira Kamaria

    Ko Kun San (327) 21 Ga Watan Bahaman Shekara Ta 1394 Hijira Kamaria

    Feb 06, 2016 00:13

    Yau Laraba 21 ga watan Bahaman wacce tayi dai dai da 01 ga watan Jamada-Ula shekara ta 1347 hijira kamaria har'ila yau wacce tayi dai dai da 10 Febreru shekara ta 2016 Miladia

  • Ko Ko Kun San (324) 18 Ga Watan Bahman Shekara Ta 1394 Hijira Kamariyya

    Ko Ko Kun San (324) 18 Ga Watan Bahman Shekara Ta 1394 Hijira Kamariyya

    Feb 04, 2016 09:55

    Yau Lahadi 18 ga watan Bahman shekara ta 1394 hijira kamaria wacce ta yi dai dai da 27 Rabi'uthani shekara ta 1437 hijira kamaria har'ila yau wacce tayi dai dai da 7 ga watan Febreru shekara ta 2016 Miladiyya

  • Ziyarar Shugaban Kasar Iran Zuwa Kasashen Turai Guda Biyu Bayan Dage Takunkumai

    Ziyarar Shugaban Kasar Iran Zuwa Kasashen Turai Guda Biyu Bayan Dage Takunkumai

    Feb 02, 2016 13:18

    Gwamnatin kasar Faransa da Jumhuriyar muslunci ta Iran sun maida hulda a bangarori Gwamnatin kasar Faransa da Jumhuriyar muslunci ta Iran sun maida hulda a bangarori da dama bayan dagewa Iran din takunkumai tattalin arzki, musamman a bangaren kasuwarci da kuma bunkasa tattalin arziki.

  • Ci Gaba Da Martanin Iran Kan Sabon Takunkumin Da Amurka Ta Sanya Mata

    Ci Gaba Da Martanin Iran Kan Sabon Takunkumin Da Amurka Ta Sanya Mata

    Feb 02, 2016 13:02

    A wata hira da yayi da tashar talabijin din CNN ta kasar Amurka, ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya kirayi Amurka da ta sake dubi cikin siyasarta musamman siyasar ci gaba da sanya wa Iran takunkumi wanda har ya zuwa yanzu ta gaza kai ta ga abin da abin da take fatan gani, wato durkusar da Iran da kuma mai she ta 'yar amshin shatan ta.

  • Matambayi: Karin Bayani Kan Yakin Iran Da Iraki

    Matambayi: Karin Bayani Kan Yakin Iran Da Iraki

    Feb 02, 2016 11:57

    Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da warhaka da kuma sake saduwa cikin wani sabon shirin Matambayi Ba Ya Bata shirin da ke amsa muku tambayoyin da kuka aiko mana wanda ni Muhammad Awwal Bauchi na saba gabatar muku da shi a kowane mako. To yau ma dai ga mu da wani sabon shirin inda za mu amsa muku tambayoyin da kuka aiko mana.

  • Iran A Mako 08-01-2016

    Iran A Mako 08-01-2016

    Feb 02, 2016 11:38

    Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da warhaka da kuma sake saduwa cikin wani sabon shirin Iran A Mako da ke leko muku wasu daga cikin muhimman al’amurran da suka faru a Iran cikin mako wanda ni Muhammad Awwal Bauchi na saba gabatar muku da shi a kowane mako da fatan masu saurare suna cikin koshin lafiya.

  • Iran A Mako 31-10-2015

    Iran A Mako 31-10-2015

    Feb 02, 2016 11:36

    Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da warhaka da kuma sake saduwa cikin wani sabon shirin Iran A Mako da ke leko muku wasu daga cikin muhimman al’amurran da suka faru a Iran cikin mako wanda ni Muhammad Awwal Bauchi na saba gabatar muku da shi a kowane mako da fatan masu saurare suna cikin koshin lafiya.

  • Iran A Mako 07-05-2015

    Iran A Mako 07-05-2015

    Feb 02, 2016 11:35

    Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da warhaka da kuma sake saduwa cikin wani sabon shirin Iran A Mako da ke leko muku wasu daga cikin muhimman al’amurran da suka faru a Iran cikin mako wanda ni Muhammad Awwal Bauchi na saba gabatar muku da shi, da fatan kuna cikin koshin lafiya kuma za ku kasance tare da mu tun daga farkon shirin har zuwa karshensa.

  • Iran A Mako 09-04-2015

    Iran A Mako 09-04-2015

    Feb 02, 2016 11:33

    Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da warhaka da kuma sake saduwa cikin wani sabon shirin Iran A Mako da ke leko muku wasu daga cikin muhimman al’amurran da suka faru a Iran cikin mako wanda ni Muhammad Awwal Bauchi na saba gabatar muku da shi, da fatan masu saurare suna cikin koshin lafiya kuma za su kasance tare da mu tun daga farkon shirin har zuwa karshensa.