-
Iran Ta Yi Allawadai Da Harin Da Aka Kai Afganistan
Apr 23, 2018 06:40Jamhuriya Musulinci ta bakin kakakin ma'aikatar harkokin wajenta, Bahram Qasemi, ta yi allawadai da kakkausar murya da harin kunar bakin waken da aka kai a Kabul, babban birnin kasar Afganistan a jiya Lahadi.
-
Yarjejeniyar Nukiliya : Iran Za Ta Dawo Da Shirinta Na Nukiliya, Idan Amurka Ta Janye
Apr 22, 2018 06:46Ministan harkokin wajen Jamhuriya Musulinci ta Iran, Muhammad Jawad Zarif, ya bayyana cewa kasarsa a shirye take ta koma kan shirinta na nukiliya, idan har Amurka ta janye daga yarjejeniyar nukiliyar da manyan kasashen duniya suka cimma da ita.
-
Qasemi: Rahoton Amurka Kan Kare Hakkokin Bil Adama Batu Ne Na Siyasa
Apr 22, 2018 02:13Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya bayyana rahoton da Amurka ta fitar kan kare hakkokin bil adama a Iran da cewa magana ce ta siyasa kawai.
-
Ko Kun San Na (38) Jumma'a 07 Ga Watan Urdibehesh Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Apr 21, 2018 09:25Yau Jumma'a 07-Urdibehesht-1397H.Sh= 10-Shaaban-1439H.K.=27-Afrilun-2018M.
-
Ko Kun San Na (37) Alhamis 06 Ga Watan Urdibehesh Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Apr 21, 2018 09:23Yau Alhamis 06-Urdibehesht-1397H.Sh= 09-Shaaban-1439H.K.=26-Afrilun-2018M.
-
Ko Kun San Na (36) Laraba 05 Ga Watan Urdibehesh Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Apr 21, 2018 09:20Yau Laraba 05-Urdibehesht-1397H.Sh= 08-Shaaban-1439H.K.=25-Afrilun-2018M.
-
Ko Kun San Na (35) Talata 04 Ga Watan Urdibehesh Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Apr 21, 2018 09:16Yau Talata 04-Urdibehesht-1397H.Sh= 07-Shaaban-1439H.K.=24-Afrilun-2018M.
-
Zarif: Iran Za Ta Ci Gaba Da Shirinta Na Nukiliya, Matukar Amurka Ta Fice Daga Yarjejeniyar Nukiliya
Apr 21, 2018 01:14Ministan harkokin wajen kasar Iran, Dakta Muhammad Jawad Zarif, ya bayyana cewa Iran za ta sake dawowa da ci gaba da ayyukanta na nukiliya matukar dai shugaban Amurka ya sanar da ficewar Amurkan daga yarjejeniyar nukiliyan da manyan kasashen duniya suka cimma da Iran din.
-
Limanin Juma'a Na Zanjan: Amurka Ba Za Ci Moriyar Yake-Yakenta A Gabas Ta Tsakiya Ba.
Apr 20, 2018 07:26Hijjatul Islam Ali Khatami Ya ce; Ko mai yawan kudaden da Amurka za ta kashe a yake-yaken da take yi a gabas ta tsakiya, ba zai haifar ma ta da mai ido ba.
-
Iran : Jagora Ya Daina Amfani Da Manhajar Telegram
Apr 18, 2018 13:30Shafin intarnet na adano da yada manufofin Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya sanar da cewa Jagoran ya daina amfani da manhajar ''Telegram'' domin yin aiki da manhajojin sadarwa na zamani mallakin Iran, a matsayin martaba kasar.