-
Ko Kun San Na (190) Talata 04 Ga Watan Mehr Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia
Sep 20, 2017 03:59Yau Talata 04-Mehr-1396H.SH=05-Muharram-1439H.K=26-Satumba-2017M.
-
Ko Kun San Na (189) Litinin 03 Ga Watan Mehr Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia
Sep 20, 2017 03:54Yau Litinin 03-Mehr-1396H.SH=04-Muharram-1439H.K=25-Satumba-2017M.
-
Ko Kun San Na (188) Lahadi 02 Ga Watan Mehr Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia
Sep 20, 2017 03:43Yau Lahadi 02-Mehr-1396H.SH=03-Muharram-1439H.K=24-Satumba-2017M.
-
MDD : Trump Ya yi Barazana wa Koriya Ta Arewa da Iran
Sep 20, 2017 01:21Shugaba Donald Trump na Amurka ya yi wa kasashen Koriya ta Arewa da Iran barazana.
-
Faransa : Yarjejeniyar Nukiliya Iran, Misali Ne Na Hana Yaduwar Makaman Nukiliya
Sep 18, 2017 10:12Kasar Faransa ta bakin ministan harkokin wajenta ta ce yarjejeniyar nukiliyar da aka cimma da Iran, misali ne mai kyawo da zai hana yaduwar makaman nukiliya.
-
Ko Kun San Na (187) 01 Ga Watan Mehr Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya
Sep 18, 2017 08:49Yau Asabar 01-Mehr-1396H .SH=02-Muharram-1439H.K.=23-Satumba-2017M
-
Manyan Hafsoshin Sojojin Iran Da Pakistan Sun Yi Kiran Da A Taimaka Wa Musulmin Rohingya
Sep 17, 2017 12:24Manyan hafsoshin sojojin Iran da Pakistan sun bukaci kasashen duniya da su dau matakan da suka dace kuma na hakika wajen kawo karshen kisan kiyashin da ake yi wa musulmin Rohingya na kasar Myammar.
-
Amurka Na Ci Gaba Da Zargin Iran Da Karya Yarjejeniyar Nukiliya
Sep 17, 2017 01:58A yayin da lokacin bayyana matsayar gwamnatin Amurka game da yarjejjeniyar da kasar Iran ta cimma tare da manyan kasashen duniya kan shirin nukiliyarta na zaman lafiya ke kara kuratowa, mahukuntan na Amurka na ci gaba da kara kaimi wajen sukar Iran.
-
Shugaban Siriya Ya Gode Wa Jagora Da Al'ummar Iran Saboda Goyon Bayansu
Sep 15, 2017 01:19Shugaban kasar Siriya Bashar al-Asad ya bayyana godiyarsa ga Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei da sauran al'ummar Iran saboda irin goyon bayan da suke ba wa gwamnatinsa a fadar da take yi da ta'addanci.
-
Ko Kun San Na (186) Jumma'a 31 Ga Watan Shahrivar Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Sep 09, 2017 23:21Yau Jumma'a 31-Shahrivar-1396H.SH=01-Muharram-1439H.K.=22-Satumba-2017M.