Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Ko Kun San na (142) Laraba 18 Ga Watan Murdod Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya

    Ko Kun San na (142) Laraba 18 Ga Watan Murdod Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya

    Aug 08, 2017 01:17

    Yau Laraba 18-Murdod-1396H.SH=16-Zulkida-1438H.K.=09-Augusta-2017M

  • Jami'an Tsaron Iran Sun Kama 'Yan Ta'addan Da'esh 27 Da Suke Son Kai Hari Kasar

    Jami'an Tsaron Iran Sun Kama 'Yan Ta'addan Da'esh 27 Da Suke Son Kai Hari Kasar

    Aug 07, 2017 12:53

    Jami'an tsaron kasar Iran sun sanar da samun nasarar kama wasu 'yan ta'adda guda 27 da suke da alaka da kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) a kokarin da suke yi na kawo harin ta'addancin cikin kasar Iran din.

  • Halartar Tawagogi Na Kasashen Duniya Da Shuwagabannin Kungiyoyin Kasa Da Kasa Bikin Rantsar Da Ruhani

    Halartar Tawagogi Na Kasashen Duniya Da Shuwagabannin Kungiyoyin Kasa Da Kasa Bikin Rantsar Da Ruhani

    Aug 06, 2017 02:19

    Halartar shuwagabannin kasashen duniya daban daban da kuma shuwagabannin kungiyoyin kasa da kasa a bikin rantsar da Dr Hassan Ruhani a matsayin shugaban kasar Iran karo na biyu yana nuna irin matsayin da Iran take da shi a yankin gabas ta tsakiya da kuma duniya gaba daya.

  • Iran : Rohani, Ya Sha Rantsuwar Kama Aiki A Wa'adi Na Biyu

    Iran : Rohani, Ya Sha Rantsuwar Kama Aiki A Wa'adi Na Biyu

    Aug 05, 2017 10:01

    Zababen shugaban Jamhuriya muslinci ta Iran, Hassan Rohani ya yi rantsuwa kama aiki a wa'addin mulkinsa na biyu a yau Asabar.

  • Iran :  Ana Daf da rantsar Da Shugaba Rohani

    Iran : Ana Daf da rantsar Da Shugaba Rohani

    Aug 05, 2017 01:08

    A wani lokaci idan an jima ne ake sa ran zababen shugaban Jamhuriya muslinci ta Iran, Hassan Rohani zai yi rantsuwa kama aiki a wa'addin mulkinsa na biyu.

  • Wakilan Kasashen Duniya Suna Ci Gaba Da Isa Tehran Don Halattar Taron Rantsar Da Ruhani

    Wakilan Kasashen Duniya Suna Ci Gaba Da Isa Tehran Don Halattar Taron Rantsar Da Ruhani

    Aug 04, 2017 02:02

    Ya zuwa yanzu tawagogin baki daga kasashen Moldova, Britania , Portugal, Sierra Leone, Saint Thomas and Princeton, Hungary, Suriname, Guinea da kuma Lithuania, duk sun isa nan Tehran don halattar bukin rantsar da Dr Hassan Runahani a matsayin shugaban kasar Iran karo na biyu a gobe Asabar.

  • Shugaba Ruhani: Iran Ba Za Ta Taba Mika Kai Ga Kokarin Makiya Na Mai Da Ita Saniyar Ware ba

    Shugaba Ruhani: Iran Ba Za Ta Taba Mika Kai Ga Kokarin Makiya Na Mai Da Ita Saniyar Ware ba

    Aug 03, 2017 06:28

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar ko da wasa Iran ba za ta taba mika kai da kuma yarda da kokarin da makiya suke yi na mai she ta saniyar ware a tsakankanin kasashen duniya ba.

  • Jagora: Iran Ba Za Ta Taba Mika Wuya Ga Mulkin Kama-Karyar Ma'abota Girman Kai Ba

    Jagora: Iran Ba Za Ta Taba Mika Wuya Ga Mulkin Kama-Karyar Ma'abota Girman Kai Ba

    Aug 03, 2017 06:27

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta taba kuma ba za ta taba mika kai ga mulkin kama-karya na ma'abota girman kai, yana mai cewa a halin yanzu Iran tana tsaya da kafafunta kyam sama da shekarun baya.

  • Iran Za ta ci Gaba Da Kasancewa Tare Da Kasar Syria.

    Iran Za ta ci Gaba Da Kasancewa Tare Da Kasar Syria.

    Aug 03, 2017 02:13

    Mai bada shawara ga shugaban majalisar shawarar musulunci ta Iran Amir Abdullahiyan ne bayyana haka a yayin ganawa da Pira ministan Syria a birnin Damascus.

  • Ko Kun San na (141) Talata 17 Ga Watan Murdod Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya

    Ko Kun San na (141) Talata 17 Ga Watan Murdod Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya

    Aug 02, 2017 02:28

    Yau Talata 17-Murdod-1396H.SH=15-Zulkida-1438H.K.=08-Augusta-2017M.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS