Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

isra'ila

  • An Yi Gargadi Kan Tasirin Gwamnatin H.K. Isra'ila A Nahiyar Afrika

    An Yi Gargadi Kan Tasirin Gwamnatin H.K. Isra'ila A Nahiyar Afrika

    May 19, 2018 12:00

    Wani dan jarida kuma tsohon dan Majalisar Dokoki a kasar Tunusiya ya yi gargadi kan tasirin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a nahiyar Afrika.

  • Kasashen Musulmai Sun Bukaci

    Kasashen Musulmai Sun Bukaci "kariya ta duniya" Ga Palasdinu

    May 19, 2018 05:32

    Kasashen Musulmi sun bukaci kafa wata rundinar kasa da kasa don kare yankunan Palasdinawa, bayan zubar da jinin Palasdinawa a zirin Gaza.

  • MDD Ta Amince Da Binciken Zubar Da Jini A Gaza

    MDD Ta Amince Da Binciken Zubar Da Jini A Gaza

    May 19, 2018 05:31

    Kwamitin kare hakkin bil adama na Majalisar Dinkin Duniya, ya amince da kudirin aike wa da wata tawagar kasa da kasa ta kwararru masu binciken laifukan yaki a zirin Gaza.

  • Gaza : Akalla Falasdinawa 55 SuKa Yi Shahada

    Gaza : Akalla Falasdinawa 55 SuKa Yi Shahada

    May 15, 2018 05:50

    Sojojin yahudawa sahayoniya sun kashe falasdinawa akalla 55 a zirin Gaza, a zanga zanga da falastinawan ke yi kan mayar da Kudus babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.

  • Iran Ba Ta Fatan Wani Sabon Rikici A Yankin_Rohani

    Iran Ba Ta Fatan Wani Sabon Rikici A Yankin_Rohani

    May 11, 2018 05:41

    Shugaban Jamhuriya Musulinci ta Iran, Hassan Rohani, ya bayyana cewa kasarsa bata fatan barkewar wani sabon rikici a gabas ta tsakiya .

  • Sojojin Siriya Sun Kakkabo Wasu Rokokin Da Sojojin 'Isra'ila' Suka Harba Cikin Siriya

    Sojojin Siriya Sun Kakkabo Wasu Rokokin Da Sojojin 'Isra'ila' Suka Harba Cikin Siriya

    May 10, 2018 10:40

    Sojojin Siriya sun sami nasarar tarwatsa wasu rokoki da dama da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka harba cikin kasar Siriya kan wasu sansanonin sojojin Siriya a yankin Tuddan Golan.

  • Siriya Ta Mayar Da Martani A Kan HK.Isra'ila

    Siriya Ta Mayar Da Martani A Kan HK.Isra'ila

    May 10, 2018 06:27

    Siriya ta halba makamai masu linzami da dama zuwa ciboyiyn soja 4 a cikin haramtacciyar kasar Isra'ila, lamarin da ya sanya fargaba da tsoro a zukatan yahudawa, inda ta kai gwamnatin Isra'ila ta bayar da umarnin bude wuraren samun mfuka a kauyen Qiryat Shemona na yankin Aljalil dake arewacin Isra'ila.

  • Rasha : Putin Ya Gana Da Netanyahu A Moscow

    Rasha : Putin Ya Gana Da Netanyahu A Moscow

    May 09, 2018 15:37

    Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin ya ce yana nazarin samar da mafita a gabas ta tsakiya tare da fira ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu.

  • OPCW Ta Gama Bincikenta A Garin Duma Na Siriya

    OPCW Ta Gama Bincikenta A Garin Duma Na Siriya

    May 05, 2018 17:06

    Kungiyar haramta amfani da makamai masu guba ta duniya, (OPCW), ta ce tawagar da ta tura Siriya, dangane da zargin da aka yi wa kasar, na amfani da makamai masu guba wajen kai hari kan fararen-hula, ta kammala bincikenta a garin Duma.

  • Iran Ta Mayar Da Martani Ga Barazanar Jami'an H.K. Isra'ila

    Iran Ta Mayar Da Martani Ga Barazanar Jami'an H.K. Isra'ila

    Apr 27, 2018 16:06

    Jakadan Iran na dindindin a Majalisar Dinkin Duniya, Gholamali Khoshroo, ya bayyana cewar haramtacciyar kasar Isra'ila ta tabbatar da yanayinta na wuce gona da zalunci kana kuma ita ce ummul aba'isin din dukkanin rikice-rikicen da ke faruwa a yankin Gabas ta tsakiya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS