Pars Today
Jami'an tsaron kasar Italiya da ke gadin iyakokin ruwa na kasar sun sanar da cewa, daga ranar Asabar da ta gabta zuwa daren Lahadin da ta gabata sun tseratar da 'yan ci rani 8500 daga nutsewa a cikin ruwa.
Dakarun tsaron gabar tekun kasar Italiya sun sanar da cewa: A cikin kwanaki biyu sun samu nasarar kubutar da bakin haure kimanin dubu shida daga halaka a cikin teku a gabar tekun Libiya.
Jami'an tsaron kasar Italiya da ke gadin iyakokin ruwa na kasar, sun sanar da tseratar da daruruwan 'yan ci-rani daga nutsewa cikin teku bayan da suka baro kasar Libya.
Gwamnatin Rikon kwarya ta kasar Libya ta bayyana rashin amincewarta da shigowar sojojin Italia kimani 2000 cikin kasar suka kuma yi sansani a wata umguwa a birnin Tripoli babban birnin kasar.
Kasar Italiya ta sanar da sake bude offishin jakadancinta a Libiya, bayan rufe offishin a shekara ta 2015 kamar sauren kasashen yamma saboda matsalar tsaro.
Firayi ministan kasar Italiya Matteo Renzi ya yi murabus daga mukaminsa bayan mummunar kayen da ya sha a zaben raba gardamar da aka gudanar a kasar dangane da sauye-sauye da ake son yi a kundin tsarin mulkin kasar.
Taimakon Italia ga jamhuriyar Nijar domin dalike hijirar da bata bisa doka.
Hukumar bayar da agaji a Italiya ta sanar da cewa an samu mumunar barna a girgiza kasa mai karfin maki 6.5 ata abkawa kasar yau Lahadi.
Shugaban darikar Catholica ta mabiya addinin Kirista ya bukaci al'ummar Gabon da su yi kokarin ganin sun warware rikicin siyasar kasarsu ta hanyar lumana domin samun wanzuwar zaman lafiya da sulhu a kasar.
Kungiyar Agaji ta sanar da ceto 'yan gudun hijra kimanin 700 a ruwan Meditaraniya