Pars Today
Masu bada agaji a kasar Afrika ta tsakiya suna fuskantar barazanar kisa a lokacinda yawan yan agajin da aka kashe yake karuwa.
Kungiyar tarayar Turai ta tsawaita ayyukan dakarunta na tsawon shekaru biyu a kasar Afirka ta Tsakiya
Hari kan tawagar dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya ya lashe ran mutum guda tare da jikkata wasu takwas na daban.
Paparoma Francis na cocin Catholica ya bukaci a kawo karshen rikicin jamhoriyar Afirka ta Tsakiya.
Al'ummar musulmin birnin Bangui na kasar Afirka ta tsakiya sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin jin dadinsu kan yadda ake ci gaba da kai musu hare-haren ta'addanci a kasar
Jami'an majalisar dinkin duniya sun sanar da cewa 'yan bindiga sun saki mutane 15 da suka yi garkuwa da su a rikicin baya-bayan nan a yankin yammacin kasar.
Rahotanni daga birnin Bangui fadar mulkin jamhuriyar Afirka ta tsakiya na nuni da cewa kura ta lafa bayan musayar wutar da aka yi a ranar Juma'a da ta gabata a tsakanin wasu gungun 'yan bindiga da suke dauke da manyan makamai.
Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci hanzarta daukan matakan gaggawa da nufin shawo kan tarin matsalolin da suke addabar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
Kwararrun Majalisar Dinkin Duniya sun yi gargadi kan ci gaba da tabarbarewar matakan tsaro a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
Majiyar Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: An fara gudanar da bincike kan dalilan da suka janyo rashin nasarar ayyukan dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.