Pars Today
Wasu gungun 'yan bindiga a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya sun kaddamar da harin wuce gona da iri kan dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya da ke kasar .
Asusun Yara na MDD UNICEF ya yi gargadi kan mayuwacin hali da kananen yara ke ciki a kasar Afirka ta Tsakiya
Majiyar sojojin Amurka a nahiyar Afrika wato AFRICOM ta bayyana cewa sojojin Amurka da suke gabacin AFrika ta tsakiya sun fara janyewa daga kasar.
Shugaban kwamitin kwabe makamai daga hannun kungiyoyi a jamhuriyar Afirka ta tsakiya ya tabbatar da cewa ana samun ci gaba a tattaunawar da ake yi da 'yan bindigar.
Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada bukatar kawo karshen duk wani tashe-tashen hankula da rikice-rikice tsakanin kungiyoyi masu dauke da makamai a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
Wasu masu dauke da makamai sun kai hari a Ngaoundaye da ke arewa maso yammacin Jamhuriyar Afirka ta tsakiya.
Komandan Cibiyar koyar da dakarun tsaro na Kungiyar Tarayyar Turai ya sanar da taimakawa kasar Afirka ta tsakiya wajen sake gida Rundunar tsaron kasar
An zargi mayakan Silka ne da kai hari a cikin kauyukan uku wanda ya ci rayuka fiye da 50.
Majalisar Dinkin Duniya da kungiyoyin bada agaji masu zaman kansu suna ci gaba da nuna damuwa kan matsalolin da suke addabar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
Wani sabon rikici da ya kunno kai a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya ya lashe rayukan mutane akalla goma tare da jikkata wasu da dama.