-
Sabbin Rahotanni Kan Kisan Fararen Hula A Jamhuriyar Afirka Ta Tsakiya
Feb 18, 2017 07:53Kungiyoyin kare hakkin bil adama da ke sanya ido a jamhuriyar Afirka ta tsakiya, sun fitar da wani rahoto kan kisan fararen hula a wasu yankuna na kasar.
-
Sojojin Majalisar Dinkin Duniya Sun Kai Hare Hare A Afrika Ta Tsakiya
Feb 13, 2017 06:19Labaran da suke fitowa daga Afrika ta Tsakiya sun bayyana cewa sojojin tabbatar da zaman lafiya na Majalisar dinkin duniya sun yi barin wuta kan wata kungiyar yan tawaye a kusa da garin Bambari sun kuma kashe wasu daga cikinsu.
-
UN Ta Nuna Damuwa Kan Ci Gaba Da Bullar Tashe-Tashen Hankula A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Jan 27, 2017 09:10Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana tsananin damuwarta kan matsalolin tashe-tashen hankula da suke ci gaba da gudana a yankunan kasar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
-
Amnesty Int. Ya Zama Wajibi A Farfado Da Ayyukan Shari'a A Jamhuriyar Afirka Ta Tsakiya
Jan 12, 2017 12:12Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty Int. ta ce wajibi ne a sake farfado da ayyukan bangaren shari'a a Jamhuriyar Afirka ta tsakiya, domin yin hukunci a kan wadanda suka aikata laifukan yaki.
-
Musulmi Da Kiristoci A Kasar Afrika Ta Tsakiya Sun Hada Kai Don Warware Matsalolinsu
Jan 05, 2017 15:51Wata kungiyar bada agaji a birnin Bangi babban birnin kasar Afrika ta tsakiya ta tattara wasu musulmi da kiristoci don kodaitar dasu zama tare
-
Yan Bindiga Sun Kaddamar Da Hari Kan Sansanin Dakarun MDD A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
Nov 22, 2016 12:08Wasu gungun 'yan bindiga sun kaddamar da hari kan sansanin dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da suke Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
-
Gargadin Unicef Akan Yaran Afirka Ta Tsakiya
Nov 16, 2016 06:59Yaran Afirka ta tsakiya suna fama da matsala a zaman gudun hijira
-
Kungiyoyin Kare Hakkin Bil-Adama Sun Bukaci Kare Lafiyar 'Yan Gudun Hijira A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Nov 01, 2016 16:29Kungiyoyin kare hakkin bil-Adama sun bukaci Majalisar Dinkin Duniya da ta dauki kwararan matakan kare fararen hula a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
-
Wani sabon rikici ya barke a kasar Afirka ta tsakiya
Oct 31, 2016 17:51Akalla Mutane 10 ne suka rasa rayukan su sanadiyar wani sabon rikici da ya barke a kasar Afirka ta tsakiya
-
Barazanar Ci Gaba Da Ayyukan Kungiyar 'Yan Tawayen "LRA" A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
Oct 27, 2016 10:32Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan ci gaba da gudanar da ayyukan kungiyar 'yan tawayen Uganda ta Lord Resistance Army a cikin kasar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.