Pars Today
Gwamnatin Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya ta sanar da cewa: Za a kafa kotu ta musamman da zata gudanar da bincike kan matsalolin cin zarafin bil-Adama a kasar tun bayan bullar tashe-tashen hankula a kasar a shekara ta 2003.
Mata majiya mai alaka da MDD ta sanar da mutuwar Mutane da dama sanadiyar billar wani sabon rikici a kasar Afirka ta tsakiya.
Kungiyoyin fararen hula sun sanar da sace Mutane kimanin 350 a kasar Afirka ta tsakiya
Kungiyar MPC mai dauke da makamai a kasar Afirka ta tsakiya ta ki amincewa da kwance damarar yaki.
Wasu kungiyoyin 'yan tawaye a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya sun amince da shirin gwamnatin kasar na kokarin dawo da zaman lafiya da sulhu, sakamakon haka suka fara mika makamansu ga mahukuntan kasar.
Rikicin tsakanin tsofin 'yan tawayen saleka ya halaka mutane da dama a kudancin kasar Afirka ta tsakiya
MDD ta bukaci Gwamnatin Afirka ta tsakiya da ta dauki kwararen matakai a tafiyar da ikon kasar
Majalisar Dinkin Duniya Ta Jaddawa Wajabcin Fada Da Ta'addanci A Kasar Afirkata ta tsakiya.
Kungiyar likitoci ta kasa da kasa da take aikin kula da kiwon lafiya a kasashen da suke fama da matsalolin rayuwa da tashe-tashen hankula ta Doctors Without Borders ta sanar da dakatar da ayyukanta a shiyar yammacin Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
Majalisar Dinkin Duniya ta yi marhabin da yadda aka samu ci gaba sosai wajen tabbatar da tsaro a kasar Afirka ta tsakiya