-
Wasu 'Yan Harin Kunan Bakin Wake Biyu Sun Halaka Kansu A Jamhuriyar Kamaru
Jun 24, 2017 11:58Wasu mata biyu 'yan kunan bakin wake da suka yi jigida da bama-bamai sun tarwatsa kansu a garin Mora da ke arewacin Jamhuriyar Kamaru.
-
Fashewar Bam A Arewacin Kasar Kamaru
Jun 16, 2017 18:18Harin Bam Yayi sanadiyar Mutuwar Mutane Uku a arewacin kasar Kamaru
-
An Kama Sojojin Kasar Kamaru 30 Wadanad Suka Bukaci A Biyasu Karin Kudade
Jun 07, 2017 14:49Ministan tsaron kasar Kamaru ya bada sanarwan cewa na kama sojojin kasar 30 wadanda suka toshe tituna a wani gari da suke aiki a arewacin kasar a cikin wannan makon tare da bukatar a biyasu karin kudade don ayyukan da suke yi.
-
Gwamnatin Kamaru Ta Kama Wasu Sojoji Masu Fada Da Boko Haram Saboda Bore
Jun 06, 2017 18:10Rahotanni daga kasar Kamaru sun bayyana cewar mahukuntan kasar sun kama alal akalla sojoji guda 30 da ke yaki da kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram sakamakon boren da suka yi kan kin biyansu wasu kudadensu na albashi da kuma alawus-alawus.
-
Wasu Sojoji Sun Fara Bore A Kasar Kamaru Saboda Rashin Biyansu Albashi
Jun 04, 2017 18:05Rahotanni daga kasar Kamaru sun bayyana cewar wasu gungun sojoji a arewacin kasar sun kaddamar da wani bore ta hanyar rufe hanyoyi suna masu bukatar gwamnatin kasar da ta biya su albashinsu da aka jima ba a biya ba.
-
An Yi Galgadi Kan Mawuyacin Halin Da 'Yan Gudun Hijra Ke Ciki A Kan Iyakar Kamaru
May 23, 2017 18:07Jaridar Le Monde ta kasar Faransa ta yi galgadi kan mawuyacin halin da 'yan gudun hijrar kasar Afirka ta tsakiya ke ciki a kan iyakar kasar Kamaru.
-
'Yan Kungiyar Boko Haram Sun Sace Wasu 'Yan Mata Uku A Kasar Kamaru
May 18, 2017 12:22Majiyar tsaron kasar Kamaru ta sanar da cewa: 'Yan kungiyar Boko Haram sun sace wasu 'yan mata uku a yankin Vreket da ke lardin Arewa Mai Nisa a shiyar arewacin kasar.
-
An Hallaka Daya Daga Cikin Komondojin Kungiyar Boko Haram A Najeriya
May 17, 2017 18:51Magabatan tsaron kamaru sun sanar da hallaka wani komandan kungiyar Boko haram tare da rusa maboyar su a garin Banki na Najeriya.
-
Wasu 'Yan Ta'adda Sun Kai Harin Kunan Bakin Wake A Arewacin Kasar Kamaru
May 13, 2017 06:24Wasu 'yan kungiyar Boko Haram biyu da suka yi jigida da bama-bamai sun tarwatsa kansu a lardin Arewa Mai Nisa da ke arewacin kasar Kamaru a jiya Juma'a.
-
Wata Kotun Soje A Kamaru Ta Daure Wani Dan Jarida Shekaru 10 A Gidan Kaso
Apr 25, 2017 11:49Wata kotun soje a kasar Kamaru ta daure dan rahoton radion kasar Faransa na kasa da kasa shekaru 10 a gidan kaso bayan ta kama shi da laifin boye labarin wani aikin ta'addanci a kasar.