Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

kamaru

  • Mayakan Kungiyar Boko Haram Sun Sace Yan Mata A Wani Gari A Kasar Kamaru

    Mayakan Kungiyar Boko Haram Sun Sace Yan Mata A Wani Gari A Kasar Kamaru

    Apr 22, 2017 11:59

    Majiyar labarai daga kasar Kamaru ta bayyana cewa mayakan kungiyar Boko Haram ta sun kai hari a garin Bbreche daga arewacin kasar sun kuma sace yan mata 3 masu shekaru tsakanin 8-14.

  • Kamaru : An Maido Da Intarnet A Yankunan Masu Amfani da Ingilishi

    Kamaru : An Maido Da Intarnet A Yankunan Masu Amfani da Ingilishi

    Apr 21, 2017 18:25

    Shugaba Paul Biya na kamaru ya bada umurnin maido intaner a yankunan nan biyu na kasar inda ake amfanin da harshen turancin Ingilishi.

  • Harin Kunan Bakin Wake Ya Lashe Rayukan Mutane 4 Ciki Har Da Jami'in Sojin Kamaru

    Harin Kunan Bakin Wake Ya Lashe Rayukan Mutane 4 Ciki Har Da Jami'in Sojin Kamaru

    Apr 19, 2017 18:10

    Wani dan kunan bakin wake ya tarwatsa kansa a kusa da tawagar sojojin gwamnatin Kamaru a yankin Kolofata kusa da kan iyaka da tarayyar Nigeriya a yau Laraba.

  • Yajin Aikin Likitoci A Kamaru Ya Sanya Marasa Lafiya Cikin Mawuyacin Hali

    Yajin Aikin Likitoci A Kamaru Ya Sanya Marasa Lafiya Cikin Mawuyacin Hali

    Apr 18, 2017 11:02

    Rahotanni daga kasar Kamaru sun bayyana cewar marasa lafiya a babban birnin kasar, Yaounde, na cikin mawuyacin hali sakamakon yajin aikin likitoci da sauran malaman jiyya a kasar a ci gaba da yajin aikin da kungiyoyin ma'aikata suke yi a kasar da take cikin rikici na siyasa.

  • Kamaru: An Dakile Hari A Mora

    Kamaru: An Dakile Hari A Mora

    Apr 04, 2017 10:54

    Rahotanni daga Kamaru na cewa an dakile wani hari da wasu mata biyu suka yi yunkurin kaiwa a yankin Mora dake yankin arewa mai nisa na kasar.

  • Kamaru Na Cilastawa 'Yan Gudun Hijira Najeriya Komawa Gida

    Kamaru Na Cilastawa 'Yan Gudun Hijira Najeriya Komawa Gida

    Mar 22, 2017 05:22

    Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta MDD ta ce Kamaru na amfani da karfi wajen mayar da 'yan gudun hijira Najeriya da rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu gida.

  • Kamaru: An Kwato Fararen Hula Da Dama Daga Kangin Bokoharam

    Kamaru: An Kwato Fararen Hula Da Dama Daga Kangin Bokoharam

    Mar 15, 2017 19:04

    Kakakin gwamnatin kasar Kamaru Isa Chiroma Bakari, ya ce; Fiye da fararen hula 5000 ne sojojin kasar su ka 'yantar da su daga kangin Bokoharam.

  • Kokarin MDD na kalubalantar barazanar Boko Haram a Afirka

    Kokarin MDD na kalubalantar barazanar Boko Haram a Afirka

    Mar 04, 2017 17:43

    Wata tawaga daga Kwamitin tsaron MDD ta kai ziyarar kasar Kamaru domin gudanar da bincike kan yadda Gwamnatin take yaki da kungiyar Boko Haram

  • An Tabbatar Da Mutuwar Mutane 2 A Zanga-Zangar Kasar Kamaru

    An Tabbatar Da Mutuwar Mutane 2 A Zanga-Zangar Kasar Kamaru

    Feb 12, 2017 17:14

    Rahotanni daga kasar Kamaru sun tabbatar da mutuwar mutane biyu da kuma raunata wasu kimanin goma a yankin arewa maso yammacin kasar ta Kamaru sakamakon barkewar sabon rikici a yankin da suke magana da turancin Ingilishi na kasar.

  • Akalla Mutane Biyu Sun Rasa Rayukansu A Wani Jerin Gwano A Kasar Kamaru

    Akalla Mutane Biyu Sun Rasa Rayukansu A Wani Jerin Gwano A Kasar Kamaru

    Feb 12, 2017 07:11

    Mutane biyu ne aka tabbatar da cewa sun rasa rayukansu a lokacin da jami'an 'yan sanda suka nemi tarwatsa wasu masu zanga-zanga a arewacin kasar Kamaru a jiya Asabar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS