-
Kamaru: An Kame Wasu Masu Garkuwa Da Mutane
Feb 09, 2017 12:24Majiyar Tsaron kasar Kamaru ta ce an kame wasu mutane biyar a yankin Ndokayo da ke gabacin kasar.
-
Gwamnatin Kamaru Ta Bullo Da Wasu Sabbin Dabarun Yaki Da 'Yan Kungiyar Boko Haram
Feb 05, 2017 06:37Majiyar tsaro a Kamaru ta sanar da cewa: Gwamnatin kasar ta bullo da wasu sabbin dabarun yaki domin murkushe ayyukan ta'addancin kungiyar Boko Haram.
-
Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Mutane Akalla 8 A Yankin Arewacin Kasar Kamaru
Feb 01, 2017 17:16Wasu 'yan kunan bakin wake sun tada bama-bamai da suka yi jigida da su a yankin Double da ke garin Mora a Gudumar Arewacin kasar Kamaru, inda suka janyo hasarar rayukan mutane akalla 8 tare da jikkata wasu na daban.
-
Kasar Kamaru Zata Sami Tallafin Tarayyar Rasha Wajen Yaki Da Ta'addanci
Jan 28, 2017 16:36Gwamnatin kasar Rasha ta bayyana cewa zata tallafawa gwamnatin kasar Kamaru wajen yaki da ayyukan ta'addanci ta Boko Haram a kasar.
-
Mutane 3 Sun Mutu Sakamakon Harin Ta'addanci A Kasar Kamaru
Jan 21, 2017 11:52Rahotanni daga kasar Kamaru sun bayyana cewar alal akalla mutane uku sun rasa rayukansu kana wasu kuma sun sami raunuka sakamakon wani harin ta'addanci da aka yi arewacin kasar.
-
An Samu Gawawwakin Wasu Sojojin Kamaru 3 Da Boko Haram Ta Kasashe
Jan 11, 2017 11:18Majiyoyin tsaro a kasar Kamaru sun tabbatar da cewa, an samu gawawwakin wasu sojojin kasar da ke aikia cikin rundunar hadin gwiwa ta yaki da ta'addanci a cikin yankin Najeriya da ke iyaka da kasar.
-
Mutane 2 Sun Mutu Sakamakon Kunar Bakin Wake A Kasar Kamaru
Dec 26, 2016 11:02Rahotanni daga kasar Kamaru sun bayyana cewar wasu mutane biyu sun rasa rayukansu kana wasu mutane biyar sun sami raunuka biyo bayan wani harin ta'addancin da aka kai wata kasuwa da take cike da jama'a a a garin Mora na kasar Kamarun.
-
Kamaru: An Kashe Mutane Biyu A Harin Ta'addanci
Dec 25, 2016 19:05Mutane Biyu Sun Mutu A wani harin ta'addanci da aka kai a yau lahadi a kasar Kamaru.
-
An Buda Iyakokin Kasashen Kamaru Najeriya Da Tchadi.
Dec 14, 2016 18:16Bayan kwashe sama da shekara guda da rufe kan iyakar Kamaru da kasashen Tchadi da Najeriya saboda hare-haren kungiyar Boko haram, a wannan talata an bude kan iyakar.
-
Alal Akalla Mutane 2 Sun Mutu A Wani Rikicin Da Ya Barke A Kamaru
Dec 09, 2016 06:37Rahotanni daga kasar Kamaru sun bayyana cewar an tabbatar da mutuwar alal akalla mutane biyu a rikicin da ya barke tsakanin ‘yan sanda da masu zanga-zanga a yankin masu amfani da harshan Turanci na Baminda da ke arewa maso kudancin kasar Kamarun.