-
Wasu Mata 'Yan Kunar Bakin Sun Kai Hari Arewacin Kasar Kamaru
Nov 25, 2016 17:36Mahukunta a kasar Kamaru sun sanar da cewa wasu mata budurwaye 'yan kunar bakin wake sun kai wani hari a garin Mora da ke lardin Arewa mai nisa na kasar, hakan shi ne irin sa na hudu da 'yan ta'addan suka kai kasar Kamarun cikin mako guda.
-
Mata Yan Kunan Bakin Waki Biyu Sun Kai Hari A Kasar Kamaru
Nov 24, 2016 16:24Yan mata biyu yan kudan bakin wake sun kai hari a wani gari a arewa mai nisa na kasar kasar a safiyar yau Alhamis.
-
An karfafa matakan tsaro a kasar Kamaru
Nov 23, 2016 18:11Majiyar tsaron Kamaru ta karfafa matakan tsaro a yankunan iyakar kasar bayan harin da 'yan boko haram suka kai a sansanin Dakarun tsaron kasar dake yankin kogin Chadi
-
Mutane 4 sun rasu a zanga-zangar malaman makaranta a Kamaru
Nov 23, 2016 18:10Zanga-zangar maliman makaranta ta yi sanadiyar mutuwar mutane 4 a garin bamenda na yammancin kasar Kamaru
-
'Yan Boko Haram Sun Kai Wasu Munanan Hare-Hare Kasar Kamaru
Nov 23, 2016 05:29Majiyoyin tsaro a kasar Kamaru sun bayyana cewar cikin sa'oi 24 wasu mutane da ake zaton 'yan kungiyar Boko Haram ne sun kai wasu hare-hare guda uku ciki kuwa har da dakile wani kokari na kai hari wani sansanin 'yan gudun hijira a arewacin kasar.
-
An Kashe Wani Babban Jami'in 'Yan Sanda A Wani Hari Kan Ofishinsu A Kamaru
Nov 22, 2016 17:47Wasu mutane da ake zaton mayakan kungiyar Boko haram ne, sun kaddamar da wani mummunan hari kan wani ofishin 'yan sanda a yankin Darack da ke cikin kasar Kamaru.
-
An Kashe Wani Adadi Mai Yawa Na 'Yan Boko Haram A Kasar Kamaru
Nov 12, 2016 16:50Majiyoyi tsaron kasar Kamaru sun ba da labarin cewa sojojin kasar sun sami nasarar hallaka wani adadi mai yawa na 'yan kungiyar Boko Haram da kuma raunana wasu da dama a arewacin kasar ta Kamaru.
-
An hallaka mayakan boko haram da dama a arewacin Kamaru
Nov 11, 2016 17:59Majiyar tsaron kasar Kamaru ta sanar da cewa Sojojin kasar sun hallaka mayakan boko haram da dama a arewacin kasar
-
Mayakan Boko Haram Sun Kai Farmaki A Arewacin Kasar Kamaru
Nov 01, 2016 10:59Mayakan kungiyar Boko Haram sun kai wani hari a arewacin kasar Kamaru a jiya litinin sun kuma jawo mutuwa da raunata mutane da dama.
-
Kasar Kamaru Ta Sanar Da Wasu Sabbin Dabarun Fada Da Kungiyar Boko Haram
Oct 29, 2016 16:52Majiyoyin tsaron kasar Kamaru sun bayyana cewa gwamnatin kasar ta tsara wasu sabbin dabarun fada da kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram wacce ta addabi kasashen yankin.