Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

kamaru

  • Kasar Kamaru Ta Bullo Da Wani Sabon Shirin Yaki Da 'Yan Ta'addan Kungiyar Boko Haram

    Kasar Kamaru Ta Bullo Da Wani Sabon Shirin Yaki Da 'Yan Ta'addan Kungiyar Boko Haram

    Oct 28, 2016 10:37

    Majiyar tsaron kasar Kamaru ta bayyana cewa ta bullo da wasu sabbin dabarun yaki da ta'addanci musamman kungiyar Boko Haram.

  • Kamaru : Mutane 79 Suka Mutu A Hadarin Jirgi Kasa

    Kamaru : Mutane 79 Suka Mutu A Hadarin Jirgi Kasa

    Oct 24, 2016 16:04

    A kasar Kamaru adadin mutanen da mutu a hadarin jirgin kasa a ranar Juma'a data gabata ya kai 79.

  • Yawan Mutanen Da Suka Mutu A Hatsarin Jirgin Kasan Kamaru Sun Dora 70

    Yawan Mutanen Da Suka Mutu A Hatsarin Jirgin Kasan Kamaru Sun Dora 70

    Oct 23, 2016 06:25

    Rahotanni daga kasar Kamaru sun bayyana cewar yawan mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon hatsarin jirgin kasan da ya faru a kasar ya karu zuwa mutane 70 baya ga wadanda suka sami raunuka da aka ce adadinsu ya dara 600.

  • Kamaru :  Mutane 55 Suka Mutu A Hadarin Jirgin Kasa

    Kamaru : Mutane 55 Suka Mutu A Hadarin Jirgin Kasa

    Oct 22, 2016 06:16

    A kasar kamaru adaddin mutanen da suka rasa rayukansu a hadarin jirgin kasa ya kai 55, a yayin da wadanda suka raunana ya kai kusan 600.

  • Tashin Bom ya hallaka Mutane 4 A arewacin kamaru

    Tashin Bom ya hallaka Mutane 4 A arewacin kamaru

    Sep 23, 2016 05:51

    Majiyar kasar Kamaru ta sanar da mutuwar Mutane 4 sanadiyar harin kunar bakin wake a wani yanki dake arewacin kasar

  • Kamaru / Boko Haram : An Yankewa Mutane 109 Hukuncin Kisa

    Kamaru / Boko Haram : An Yankewa Mutane 109 Hukuncin Kisa

    Aug 26, 2016 13:57

    Wata kotun soji a birnin Maroua dake Kamaru, ta yanke hukuncin kisa ga wasu mutane 109 bisa samunsu da hannu a ayyukan ta'adanci dake da alaka da kungiyar boko haram.

  • Kamaru : Harin Kunar Bakin Wake Ya Kashe Mutane Uku

    Kamaru : Harin Kunar Bakin Wake Ya Kashe Mutane Uku

    Aug 21, 2016 11:10

    Rahotanni daga Kamaru na cewa mutane a kalla uku ne suka rasa rayukan su, kana wasu kimanin 20 suka raunana sakamakon wani harin kunar bakin wake a yankin arewa mai nisa.

  • Amnesty Int. Ba Ta Gamsu Da Hanyoyin Yaki Da Boko Haram A Kasar Kamaru Ba

    Amnesty Int. Ba Ta Gamsu Da Hanyoyin Yaki Da Boko Haram A Kasar Kamaru Ba

    Jul 15, 2016 05:21

    Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty Int. ta bayyana rashin gamsuwarta da hanyoyin da mahukuntan kasar Kamaru suke amfani da su wajen yaki da 'yan ta'addan Boko Haram a kasar.

  • Boko Haram ta kai hari a arewacin Kamaru

    Boko Haram ta kai hari a arewacin Kamaru

    Jul 13, 2016 17:44

    Majiyar tsaron kasar Kamaru ta sanar da mutuwar fararen hula sanadiyar harin mayakan boko haram a arewacin kasar

  • Boko Haram ta sake kai wani hari a Kamaru

    Boko Haram ta sake kai wani hari a Kamaru

    Jul 09, 2016 16:11

    Mayakan boko haram sun sake kai wani harin ta'addanci a yankin arewacin kasar Kamaru

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS