Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

kamaru

  • Rikicin Boko Haram ya yi sanadiyar Mutuwar Fararen Hula Kusan 500 A Kamaru

    Rikicin Boko Haram ya yi sanadiyar Mutuwar Fararen Hula Kusan 500 A Kamaru

    Jul 01, 2016 18:16

    Kungiyar Kare hakin bil-adama ta sanar da cewa kimanin fararen hula 500 suka rasa rayukansu sanadiyar rikicin boko haram a kasar Kamaru

  • An Kashe Mutane Akalla 28 A Wani Harin Ta'addanci A Arewacin Kasar Kamaru.

    An Kashe Mutane Akalla 28 A Wani Harin Ta'addanci A Arewacin Kasar Kamaru.

    Jun 30, 2016 06:53

    Mutane 28 ne suka kwanta dama a tagwayen hare hare a kasar Kamaru

  • Rundunar Hadin Gwiwa Ta Fara Aikin Kawar Da Boko Haram

    Rundunar Hadin Gwiwa Ta Fara Aikin Kawar Da Boko Haram

    Jun 22, 2016 16:14

    Rundunar sojin kasar Nijar ta sanar da cewa rundunar hadakar kasashen yammacin Afirka ta fara aiwatar da shirinsu na kawo karshen sauran 'yan kungiyar Boko Haram da suke kan iyakar Nijar din da Nijeriya.

  • Kamaru : Matsalar B.H Ta Jefa Dubban jama'a Cikin Matsalar Abinci

    Kamaru : Matsalar B.H Ta Jefa Dubban jama'a Cikin Matsalar Abinci

    Jun 12, 2016 16:15

    MDD ta bayyana cewa hare-haren boko haram a Kamaru sun jefa dubban mutane cikin matsalar rashin abinci, wanda kuma a cewar ta babban abin damuwa ne.

  • MDD: Hare-Haren Boko Haram A Kamaru Ka Iya Jefa Wasu Yankunan Kasar A Cikin Yunwa

    MDD: Hare-Haren Boko Haram A Kamaru Ka Iya Jefa Wasu Yankunan Kasar A Cikin Yunwa

    Jun 11, 2016 06:47

    Majalisar dinkin duniya ta yi gargadin cewa, hare-haren da Boko Haram ke kaiwa acikin kasar Kamaru, ka iya jefa wasu yankunan kasar a cikin yunwa mai tsanani a wannan shekara.

  • Sojojin Nijar Sun Hallaka Wasu 'Yan Boko Haram A Kasar

    Sojojin Nijar Sun Hallaka Wasu 'Yan Boko Haram A Kasar

    May 29, 2016 15:58

    Rundunar sojin Jamhuriyar Nijar ta sanar da cewa sojojin kasar sun sami nasarar hallaka wani adadi na 'yan kungiyar Boko Haram a wani ba ta kashi da ya gudana tsakanin bangarorin biyu.

  • An Tabbatar Da Bullar Murar Tsuntsaye A Kamaru

    An Tabbatar Da Bullar Murar Tsuntsaye A Kamaru

    May 27, 2016 16:04

    Hukumomin kasar ne suka tabbatar da bullar cutar mura tsuntsaye, bayan wani bincike da kwararu suka aiwatar a wata gona kiwan kaji dake kasar.

  • Gwamnatin Kamaru Ta Sanar Da Kwato Yara Da Mata Daga Hannun Boko Haram

    Gwamnatin Kamaru Ta Sanar Da Kwato Yara Da Mata Daga Hannun Boko Haram

    May 15, 2016 05:22

    Gwamnatin kasar Kamaru ta sanar da samun nasarar kwato wani adadi mai yawa na kananan yara da mata daga hannun 'yan kungiyar Boko Haram wadanda suka yi garkuwa da su.

  • Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Wani Kauye A Shiyar Arewacin Kasar Kamaru

    Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Wani Kauye A Shiyar Arewacin Kasar Kamaru

    May 13, 2016 10:50

    Wasu gungun 'yan bindiga da ake kyautata zaton 'yan kungiyar Boko Haram ne sun kai hari kan wani kauye da ke arewacin kasar Kamaru kusa da kan iyaka da Tarayyar Nigeriya.

  • An Kashe Mutanen Biyu Wadanda Ake Zaton Yan Konnan Bakin Wake Ne A Kasar Kamaru

    An Kashe Mutanen Biyu Wadanda Ake Zaton Yan Konnan Bakin Wake Ne A Kasar Kamaru

    May 10, 2016 06:26

    Majiyar Jami'sn tsaro a kasar kamaru ta bayyana cewa sun kashe mutanen biyu a

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS