Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

kamaru

  • An kame Shugaban Kungiyar Saleka a Kamaru

    An kame Shugaban Kungiyar Saleka a Kamaru

    May 07, 2016 09:51

    Majiyar tsaron Kamaru ta sanar da kame Shugaban Kungiyar 'yan tawayen Saleka na kasar Afikra ta tsakiya a kasar.

  • 'Yan Bokoharam Sun Kashe Fararen Hula A Kamaru

    'Yan Bokoharam Sun Kashe Fararen Hula A Kamaru

    May 06, 2016 18:49

    'Yan Kungiyar Bokoharam Sun Kai Wani Sabon Hari tare da kashe mutane da dama.

  • Shugaban Kasar Kamaru Paoul Biya Zai Fara Ziyarar Aiki A Nigeria

    Shugaban Kasar Kamaru Paoul Biya Zai Fara Ziyarar Aiki A Nigeria

    May 03, 2016 11:57

    Shugaban kasar Kamaru Paul Biya zai fara ziyarar aiki na kwanaki biyu a tarayyar Nigeria daga yau Talata.

  • An cabke 'yan boko haram a sansanin 'yan gudun hijra

    An cabke 'yan boko haram a sansanin 'yan gudun hijra

    Apr 26, 2016 17:10

    Ma'aikatar tsaron kasar Kamaru ta sanar da kame wasu mayakan boko haram a sansanin 'yan gudun hijrar Najeria dake cikin kasar

  • Mayakan Boko Haram Sun Kashe Sojojin Kamaru Ukku

    Mayakan Boko Haram Sun Kashe Sojojin Kamaru Ukku

    Apr 20, 2016 17:45

    Wasu majiyoyin labarai sun bayyana cewa mayakan boko haram sun kashe sojojin

  • Damuwar kasashen dake amfani da kudin CFA kan yanyin tattalin arzikin yankin

    Damuwar kasashen dake amfani da kudin CFA kan yanyin tattalin arzikin yankin

    Apr 10, 2016 15:40

    Kasashen dake amfani da kudin CFA sun nuna damuwarsu kan matsalarda tattalin arzikin kasashen ya ke fuskanta

  • Iyayen Matan Chibok: 'Yar Kunar Bakin Waken Karamu Ba 'Yar Mu Ba Ce

    Iyayen Matan Chibok: 'Yar Kunar Bakin Waken Karamu Ba 'Yar Mu Ba Ce

    Mar 31, 2016 17:08

    Wasu daga cikin iyayen 'yan matan sakandaren garin Chibok da ke jihar Bornon Nijeriya sun musanta ikirarin da yarinyar nan da jami'an tsaron kasar Kamaru suka kama a kwanakin baya tana shirin kai harin kunar bakin-wake ta yi na cewa tana daga cikin 'yan matan Chibok din da Boko Haram suka sace kimanin shekaru biyu da suka gabata, inda suka ce lalle ba 'yarsu ba ce.

  • Kamaru : An Cafke 'Yan adawa sama da 60 A Yaounde

    Kamaru : An Cafke 'Yan adawa sama da 60 A Yaounde

    Mar 30, 2016 17:16

    'Yan sanda a Kamru sun cafke 'yan adawa kimanin 60 saboda kiran wani gangami a Yaoude babban birnin kasar domin nuna kin amuncewar su da yunkurin gyarran fuska da mahukuntan kasar ke son yiwa kundin tsarin mulki domin gusa lokacin zaben shugaban kasa.

  • Nijeriya Za Ta Tura Iyayen 'Yan Matan Chibok Kamaru Don Tantance 'Yan Kunar Kakin Wake

    Nijeriya Za Ta Tura Iyayen 'Yan Matan Chibok Kamaru Don Tantance 'Yan Kunar Kakin Wake

    Mar 27, 2016 15:06

    Gwamnatin Nijeriya ta sanar da aniyarta ta tura wasu daga cikin iyaye da mutanen garin Chibok da a baya 'yan kungiyar Boko Haram suka sace wasu 'yan mata 'yan makaranta a garin zuwa kasar Kamaru domin tantance ko wata 'yar kunar bakin waken da aka kama a can din tana daga cikin 'yan matan Chibok da aka sace kamar yadda ta yi ikirari.

  • An yankewa Mayakan boko haram 89 hukuncin kisa a Kamaru

    An yankewa Mayakan boko haram 89 hukuncin kisa a Kamaru

    Mar 18, 2016 05:00

    Majiyar Shara'a ta kasar Kamaru ta ce Kotun Soja a Arewacin kasar ta yanke hukuncin kisa ga mayakan boko haram 89

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS