-
An kai harin kunar bakin wake a kasar Kamaru
Mar 12, 2016 11:13Wata Mata guda ta jikkata sakamakon wani harin kunar bakin wake da aka kai a a arewacin kasar Kamaru
-
Taron Mata Na Kasa Da Kasa A Kamaru
Mar 03, 2016 06:37An gudanar da wani taro na kasa da kasa kan sha'anin mata da kuma irin matsalolin da suke fuskanta, a kasar Kamaru.
-
UN Ta Jinjina Wa Kamaru Wajen Shawo Kan Matsalar Karancin Abinci
Feb 29, 2016 08:50Jama’a masu saurare Assalamu Alaikum barkanku da warhaka barkanmu kuma da sake saduwa da ku a cikin wanann shiri na Afirka a mako.
-
Mutane Biyar Sun Mutu Sanadiyyar Tashin Nakia A Arewacin Kamaru
Feb 28, 2016 17:17Mutane biyar ne aka tabbatar da butuwarsu sanadiyyar taka nakiya wanda motarsu tayi a wani wuri a Arewacin kamaru a yau Lahadi. Kamfanin dillancin labaran
-
Mahukuntan Kasar Kamaru Sun Kame 'Yan Kungiyar Boko Haram Masu Yawa
Feb 27, 2016 10:13Majiyar tsaron kasar Kamaru sun sanar da cewa; Jami'an tsaron kasar sun gudanar da wani samame a wani sansanin 'yan gudun hijira da ke cikin kasar, inda suka yi nasarar kame 'yan kungiyar Boko Haram masu tarin yawa.
-
Nijeriya Da Kamaru Sun Jaddada Aniyarsu Ta Ci Gaba Da Fada Da Boko Haram
Feb 24, 2016 11:09Kasashen Nijeriya da Jamhuriyar Kamaru sun sake jaddada aniyarsu ta fadada fadar da suke yi da kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram har sai sun ga bayanta.
-
Kamaru : Tagwayen Hare-Hare Sun Kashe Mutane 19 A Wata Kasuwa
Feb 19, 2016 16:15Bayanai sun nuna cewa wasu mata biyu ne suka kai hare-haren da safiyar wannan juma'a.
-
'Yan Kunar Bakin Wake Sun Kashe Mutane 6 A Kasar Kamaru
Feb 10, 2016 15:33Akalla mutane 6 sun rasa rayukansu yayin da wasu sama da 30 kuma suka sami raunuka sakamakon tagwayen hare haren kunar bakin wake da wasu 'yan ta'adda suka kai arewacin kasar Kamaru a yau Laraba.
-
Kamaru : Hare-haren Kunar Bakin Wake Sun Kashe Mutane 6
Feb 10, 2016 11:57Akasarin wadanda hare-haren suka rutsa dasu yara ne.
-
Yan Boko Haram Sun Sace Wasu Mata A Cikin Kasar Kamaru
Feb 03, 2016 17:46Yan kungiyar Boko Haram sun sace wasu mata biyar a kauyen Tolkomari da ke shiyar Arewa mai nisa a Jamhuriyar Kamaru.